Latest
Bayan kammala kada wata kuri’a a kan gwamnonin da suka fi yiwa jama’ar su aiyuka, za a karrama wasu gwamnonin Najeriya a wani taro na kasa da kasa da za a yi a birnin New York na kasar Amurka. Gwamnan jihar Lagos, Akinwunmi Ambode
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar ya bayyana bacin ransa game da yawaitar mutuwar aure a tsakanin Musulmai, inda yace lamarin ya janyo muwahara a tsakanin jama’a saboda matsalar da yake haifarwa ga iyalai, inji rah
Atiku ya bayyana cewar ba zai fita daga jam’iyyar PDP ba koda bai samu tikitin jam’iyyar na takarar shugaban kasa ba tare da bayyana cewar da ido rufe yake neman mulkin Najeriya da tuni ya zama shugaban kasa tun a shekarar 1993.
Da safiyar yau ne dai aka tashi da wani labari a wata jarida dake a Najeriya da ke cewa kasashen duniya da dama ciki kuwa hadda Amurka, Saudiyya da ma tarayyar kasashen turai suna cigaba da matsin lamba ga Shugaba Buhari kada ya n
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito jam’yyun sun hada da:The Advance Alliance Party AAP Advanced Nigerian Democratic Party ANDP, African Action Congress AAC,Alliance for United Nigeria AUN,Alliance for Social Democrats ASD,Alliance Nation
Mambobin jam'iyyar PDP fiye da 500 ne suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a karamar hukumar Roni dake Jihar Jigawa. Ciyaman din jam'iyyar APC na jihar, Alhaji Ado Sani Kiri, wanda ya samu wakilcin jigo a jam'iyyar, Alhaj
Hukumar yan sandan jihar Ondo ta sanar da cewa wannan mai garuwa da mutanen da ya sha Tramadol ya koshi a garin Owo ya sheka lahira bayan kwanaki 8 yana bacci bai tashi ba. Hukumar dillancin labaran Najeriya ta bada rahoton cewa m
Rundunar sojin sun gano hakan ne yayin da suke tambayoyi ga babban Kwamandan Boko Haram mai suna Malu-Mamman Barde, wanda aka bibiyaa aka kuma kama a kudancin yankin Rann dake karamar hukumar Kala-Balge dake Borno.
A yau ne Talata ne fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Nafisa Abdullahi, ta wallafa ta shafin sada zumuntarta na Instagram da twitter cewa ta yi rashin mahaifiyarta. Jarumar ta wallafa kamar haka; “Inna lillahi wa’inna ilaihi raj
Masu zafi
Samu kari