Latest
Manyan lauyoyi a Najeriya kuma masana kundin tsarin mulkin kasar sun kawo karshen cece-kucen da ake ta yi tare da muhawara game da adadin yawan 'yan majalisar dattawan kasar da za su iya tsige shugaban majalisar Dakta Bukola Sarak
Idan za'a iya tunawa dai Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya fatattaki shugaban hukumar DSS Lawal Daura ne a wata wasikar sallamar da aka mika masa, sannan aka umurce shi da ya mika ragamar mulkin ga babban darekta a hukumar
Hukumar Saudiya ta ce akalla mutane miliyan Biyu ne daga fadin duniya ake sabran zasu hadu a birnin Makka dama garuruwan dake makwaftaka dashi a birnin saudiya don gudanar da aikin Hajjin bana, wanda za'a fara a ranar Lahadi.
Malaman addinin Musulunci sun bayyana abin da ya dace ayi a Ranar sallar layya. Yanzu dai Musulman Duniya za su yi babbar sallah a Ranar Talata bayan an yi hawan Arafa a Ranar Litinin. Sai ku biyo mu domin samun falala.
Masana sun bayyana cewa masu iyali sun fi gwauraye lafiya kamar yadda bincike ya nuna. Aure yana da fa’idoji da-dama ta fuskar kiwon lafiya. Wadanda su ka tsufa ba tare da aure ba ma su kan yi fama da matsaloli iri-iri.
Mun samu labari cewa wani ‘Dan Majalisa a Kasar Venezuela yayi sintir kamar yadda Mahaifiyar sa ta haife sa a lokacin da ake wani zama mai zafi a Majalisa wanda hakan ya jawo hankalin jama'a inda yaje adawa da Gwamnati.
Za ku ji cewa Ministan harkokin mata Hajiya Jummai Alhassan, ta sha da kyar a wani Kauye a Jihar Taraba lokacin da ta kai ziyara a Jihar ta a karshen makon nan. Abin dai har sai da ta kai Jami'an tsaro sun kawo dauki.
Rahotanni sun bayyana cewa akalla mutane bakwai ne suka rasa rayukansu sakamakon shakar warin gurbataccen sinadarin Lignite a yankin Umuzu Mbana, Otolo Nnewi dake karamar hukumar Nnewi a jihar Anambra.Shi dai wannan sinadari na li
Manyan PDP a Jihar Oyo da wasu tsofaffin Kwamishinoni da Sanatoci irinsu Hon. Dapo Lam Adesina, Gbenga Babalola Lanlehin, Yetunde Ajibola, Y. Akintunde; Asiwaju Yemi Aderibigbe; Gbenga Olayemi; Gbenga Adewusi; Bamidele Ojo.
Masu zafi
Samu kari