Latest
Da sanadin wani rahoto na shafin jaridar Premium Times mun samu cewa, gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya bayar da umarni na biyan albashin watan Agusta ga ma'aikatan jiha da na kananan hukumomi dake garin Kano.
Yau ranar Asabar 18 ga watan Agusta ne dai ake sa ran shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari zai dawo kasar bayan ya kwana goma yana hutun aiki. Shugaba Buhari dai ya tafi birnin Landan ne domin hutun kwana goma, da ya fara a ra
Shugaban babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), Uche Secondus ya baiwa tsohon ministan jiragen sama, sannan kuma tsohon shugaban hukumar kiyaye hadura na kasa, Cif Osita Chidoka, a matsayin mai bada shawara...
Sharhin wani marubuci, Olusola Fabiyi, da jaridar The Punch ta wallafa a shafinta ya bayyana cewa, akwai yiwuwar jam'iyyar adawa ta PDP ta fuskanci wasu matsaloli yayin fitar da dan takara na kujerar shugaban kasa a zaben 2019.
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya bayyana mun samu rahoton cewa, mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ziyarci wurin da ibtila'in rushewar wani katafaren gini ya auku ada tsakar ranar Juma'ar da ta gabata.
Rahoto ya zo mana cewa an yi dimuwa gami da tashin hankali yayin da wani Matashi mai karancin hankali ya sheke wani Malamin tsubbu murus har lahira a garin Oba Aguleri dake karamar hukumar Anambra ta Gabas a kudancin Najeriya.
Da sanadin shafin jaridar Premium Times mun samu rahoton cewa, jihar Gombe dake Arewacin Najeriya ta shahara wajen cin kasuwar macizai inda take fitar da fiye da guda 400 na nau'ika daban-daban zuwa kasar Ingila a kowane wata.
Nuhu Ribadu yace a wannan tsari da ake tafiya dole a sakewa Almajiranci zane idan ha rana so a cigaba a Kasar inji ya kuma bayyana cewa mafi yawan lokaci Almajirai su na cikin wadanda ke hura wutan rikicin addini a kasar.
Gabannin bikin babban Sallah, dillalan raguna a kasuwar New Artisan dake Enugu sun koka ga karancin masu siya. Mista Musa Yero, mukaddashin shugaban kungiyar dillalan raguna, shiyar Enugu ya alakanta lamarin ga tsadar dabobi.
Masu zafi
Samu kari