Latest
Gabannin bikin babban Sallah, dillalan raguna a kasuwar New Artisan dake Enugu sun koka ga karancin masu siya. Mista Musa Yero, mukaddashin shugaban kungiyar dillalan raguna, shiyar Enugu ya alakanta lamarin ga tsadar dabobi.
Yan kwanaki kafin bikin babban Sallah, kakakin majalisar dokokin jihar Oyo, Olagunju Ojo ya bukaci Musulmai a fadin kasar, musamman mahajattan Najeriya dake kasa mai tsariki da suyi addu’an samun nasara ga zaben 2019.
Wani katon banza mai suna Promise Eshiet dake da shekaru akalla 53 a duniya ya shaidawa kotun majistare dake garin Ogba, can garin Legas yadda kyaun diyar sa ya labbace shi har yake kwana da ita. Kamar dai yadda muka samu, diyar d
An gano gawar yara biyu a cikin wata kududufi da ke unguwar Gure ta karamar hukumar Baruten a jihar Kwara kwana daya bayan iyayen yaran sun sanar da cewa yaransu sun bata. Punch ta ruwaito cewa an gano cewa kududufin yana da nisa
Wani mummunan ambaliyar ruwa, wanda hasashe ya nuna ba a taba yin irin shi ba a wannan karnin ya cinye jihar Kerala dake kasar Indiya, inda mutane sama da 164 suka rasa rayukan su, sannan sama da mutane 200,000 suka rasa muhallin
Wani matashi a Najeriya da ya fito daga jihar Abia dake a kudu maso kudancin kasar nan ya yi anfani da basirar da Allah yayi masa inda ya kera babur din Adaidaita da bai anfani da man fetur. Kamar dai yadda muka samu, babur din ma
An haifi Janar Ibrahim Badamasi Babangida a ranan 17 ga watan Agusta 1941. Ya kasance Janar na hukumar sojin Najeriya mai murabus. Ya shugabanci Najeriya tsakanin 27 ga watan Agusta 1985 zuwa 26 ga watan Agusta 1993.
Rundunar Yansandan jihar Enugu ta sanar da kama wasu matasa guda uku da take zargi suna da hannu cikin kashe wani tsoho mai shekaru dari da biyar (105) a rayuwa, Cif Eze Nwah-Onuh a karamar hukumar Igboeze ta Arewa na jihar Enugu.
Abubakar Malami, Ministan Shari'a na kasa ya ce har yanzu ba'a wanke shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki daga zargin hannu cikin fashin Offa da akayi a jihar Kwara ba. Malami da Sufeta Janar na 'yan sandan Najeriya, Ibrahim I
Masu zafi
Samu kari