Latest
Yanzu haka dai kakakin hukumar ‘yan sanda na jihar Ebere Amaraizu ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce "Mun samu bayanai cewa Raphael Izuchukwu wanda shekarunsa na haihuwa sun kai 40, ya kashe dan uwansa Chizoba Ogbonna mai
Kwamishinan kudi, Alhaji Demola Banu, wadda ya bayyana hakan a ranar Laraba, 15 ga watan Agusta a Ilorin yace an kammala shirye-shirye domin ganin ma’aikata sun fara karban albashi daga ranar Alhamis, 16 ga wata.
Wasu mahajjata sun tabbatar da cewar wasu shagunan sayar da kaya a Madinah na kwalla ihun “sai Buhari” domin jawo hankalin ‘yan Najeriya su shiga shagon su yi sayayya. Kalmar “sai Buhari” ko “sai Baba” ta zama gama-gari a tsakanin
A yau, Laraba, ne gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya ziyarci babban malamin addinin Islama, Sheikh Adam Algarkawee, da 'yan bindiga suka sace kwanakin baya tare da wasu almajiransa. An saki makamin ne bayan biyan kudin
Faston ya ce "Na baro coci akan hanyata ta zuwa gida kamar kullum, kawai sai muka yi kicibis da su, suka tare ni kuma suka caje ne tare da kwashe kudin mutane na addua har Naira dubu 8,355. Amma ina rokon ubangiji ya yafe musu"
A nasa bangaren Mai- Takaima, wato mahaifin Hadiza ya ce tabas Hadiza bata da lafiya kuma tayi tsawon watanin 11 a gidan sa tana jinyar barin cikin da ta yi sau biyu. Ya kara da cewa a duk lokacin da Hadiza za ta baro gidan mijin
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki yace zai yi shawara akan karawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019. A cewar Bloomberg, Saraki a wata hira da akayi da shi a gidansa dake Abujayace yana tunani akai.
An yi asarar kusan Naira Biliyan 1 a wata kasuwa a Arewacin Najeriya Sakataren ‘Yan kasuwar Agboola yace wata wayar wuta ta jawo wannan gobara inda su ka nemi Gwamnati ta kawo masu dauki na wannan rashi da su kayi.
Kungiyar matasan arew akan zaman lafiya da tsaro mai suna, Arewa Youths for Peace and Security (AYPS), sun kaddamar da goyon bayansu ga shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da sauran shugabannin majalisar dattawa.
Masu zafi
Samu kari