Latest
Yalo dai wani nauyin kayan marmari ne dake fita daga tsirrai da kuma ake tu'ammali da shi sosai musamman ma a yankunan jahohin arewacin Najeriya. Yalo dai akan noma shi ne a cikin rani da kuma damina kuma sannan ana nomashi ne a
Tabbas duniya tana canzawa kuma zamani na shudewa wani sabo na zuwa da sabbin al'amurra da da baki ne musamman ma a kasar Najeriya da ma nahiyar Afrika baki daya. A shekarun baya dai mata a wannan bangaren na duniya ba kasafai suk
Wasu rahotanni sun bayyana cewa matan masu suna Suhaima Abdullahi da Adiza Abdullahi an yi garkuwa da su ne a dai-dai gurin da aka yi wani artabu da jami'an ‘yan sanda, inda jim kadan da barin kauyen aka yi garkuwa da matan
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa jarumin dandalin shirya fina-finan Hausa na Kannywood da kuma na Kudu, Ali Nuhu ya samu babban matsayi. An dai nada jarumin ne a matsayin Jakadan yaki da shan miyagun kwayoyi.
Ardon Chanchaga Mallam Abdullahi Babayo, yayi kira ga makiyaya dasu dena tada zaune tsaye akan karamin abu. Babayo shine Sarkin fulanin Chanchaga da Shaku dake Minna, yayi wannan Kira ne a lokacin da yake tattaunawa da kamfanin...
NAIJ.com ta ruwaito fadar mai martaba Sarki Farouk ta sanar da haka ne cikin wata wasika data aika ma Kalu a ranar Alhamis data gabata, inda wasikar tace Sarki ya yanke shawarar nada Kalu ne sakamakon goyon bayan dayake baiwa shug
Atiku yana cikin masu neman Shugaban kasa a 2019, Atiku ya sha alwashin zama a PDP da kuma yin wa’adi guda a kan mulki. Haka kuma akwai tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso cikin masu harin kujerar a badi.
Kakakin majalisar dokokin jihar Plateau, Joshua Madaki, ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi nasara a zaben shugabancin kasa na 2019. Haka zalika yace babu shakka gwamna Simon Lalong ma zai lashe zabe.
Tun da farko dai rundunar Sojojin kasar nan ta samu kiran gaggawa cewa akwai ‘yan fashi da makami akan hanyar Funtua zuwa Birnin Gwari, inda suka garzaya domin dakilewa tare da kame ‘yan fashin, akan hanyar tasu ne ‘yan fashin suk
Masu zafi
Samu kari