Zaben 2019: Jerin 'yan takarar shugaban kasa 6 da suka ziyarci IBB

Zaben 2019: Jerin 'yan takarar shugaban kasa 6 da suka ziyarci IBB

Yayin da lokaci ke ta kara karatowa na tunkarar zabukan fitar da gwani a dukkanin jam'iyyu tare kuma da na zaben gama gari a shekara mai kamawa, 'yan siyasa suna ta tururuwar zuwa wajen manyan 'yan kasar nan domin neman tubarraki.

Kuma manyan 'yan kasar da 'yan siyasar suka fi zuwa wajen su dai sune tsaffin shugabannin kasar Najeriya Cif Olusegun Obasanjo da kuma Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB).

Zaben 2019: Jerin 'yan takarar shugaban kasa 5 da suka ziyarci IBB
Zaben 2019: Jerin 'yan takarar shugaban kasa 5 da suka ziyarci IBB

KU KARANTA: Malamin addini ya musuluntar da aljani a Saudiyya

Mun dai kawo maku jerin 'yan takarar da suka ziyarci Cif Obasanjo a gidan sa dake a garin Otta a can jihar Ogun, yanzu kuma ga jerin wasu da suka ziyarci Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB):

1. Atiku Abubakar.

2. Sanata Ahmed Mohammed Makarfi

3. Bukola Saraki

4. Attahiru Dalhatu Bafarawa

5. Sule Lamido

6. Kabiru Tanimu Turaki

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel