Latest

Wata yarinya ta kuduri aniyar kare hakkin Fulani
Wata yarinya ta kuduri aniyar kare hakkin Fulani
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Ba kasafai ake samun 'yayan Fulani makiyaya da sha'awar karatun boko mai zurfi ba, to amma da alama Maryam Sa'idu Baso ta fita daban. Mairo, kamar yanda ake kiranta a rigarsu ta Nyama dake garin Akwuke a jihar Enugu ta kuduri...

Yaushe Shugaba Buhari zai dawo gida Najeriya?
Yaushe Shugaba Buhari zai dawo gida Najeriya?
Labaran duniya
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kasar ya tafi birnin Landan domin hutun kwanaki goma, wanda ya fara a ranar 3 ga watan Agustan nan. A farkon wannan satin ne wasu jaridun Najeriya suka dinga yada jita - jitar cewa shugaban kasar ya dage ranar dawowar...