Latest
Wasu masana da suka hada da gamayyar likitoci da sauran masu ruwa da-tsaki a harkar lafiya sun gano cewa ganyen tabar nan ta wiwi yana maganin cutar farfadiya. Shugaban gamayyar tawagar ma'aikatan lafiyar masu biciken mai suna Joh
Hukumar 'yan sanda na jihar Ogun ta damke wani saurayi dan shekaru 28 saboda rasuwar wata matan aure mai shekaru 40 da tace ga garinku bayan sun gama saduwa da saurayin. Kakakin hukumar 'yan sanda na jihar, Abimbola Oyeyemi, ya ce
Gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya ce shugaba Muhammadu Buhari mutumin kirki ne kuma yana da nagarta amma tsufa na kawo masa cikas wajen gudanar da ayyukansa a matsayinsa na shugaban kasa. Sai dai gwamna Tambu
Za ku ji cewa Majalisar dinkin Duniya ta fallasa asirin ‘Yan Boko Haram. Daga cikin hanyoyin akwai satar mutane da garkuwa da su. Majalisar dinkin Duniya ba ta jin dadin abubuwan da su ke faruwa a halin yanzu a Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana ranakun Talata, 21 ga watan Agusta, da Laraba, 22 ga watan Agusta a matsayin ranakun hutu domin murnar babbar salla (Eid-el-Kabir). Ministan harkokin ciki gida, Abdulrahman Dambazau, ne ya sanar da ha
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito wani rahoto mai cike ban mamaki har da sakin baki mun samu cewa, gwamnatin kasar Zambia dake yankin nahiyyar Afirka ta Kudu ta gudanar da kidayar adadin awakai daka fadin kasar.
Allah yayiwa mahaifiyar daya daga cikin jaruman Hausa fim Nafisa Abdullahi ta rasuwa. Mahaifiyar Nafisa ta rasu a ranar Talata a Abuja bayan fama da jinya. Jarumar tace har yanzu ta kasa gaskata rasuwar "Ina ma ace mafarki...
An gargadi shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Adams Oshiomole, da ya daina tunanin cewa APC na iya tsige shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki. Wani jigon jam’iyyar PDP a Delta ne ya fadi hakan.
Mambobin majalisar dokokin jihar Ogun biyar sun sauya sheka zuwa jam’iyyu uku a ranar Alhamis, 16 ga watan Agusta. Kakakin majalisar dokokin jihar, Mista Suraj Adekunbi, ya karanta wasikun sauya shekar yan majalisar a zaman yau.
Masu zafi
Samu kari