Wani matashi ya kera a daidaita da bai anfani da man fetur (Hotuna)

Wani matashi ya kera a daidaita da bai anfani da man fetur (Hotuna)

Wani matashi a Najeriya da ya fito daga jihar Abia dake a kudu maso kudancin kasar nan ya yi anfani da basirar da Allah yayi masa inda ya kera babur din Adaidaita da bai anfani da man fetur.

Wani matashi ya kera a daidaita da bai anfani da man fetur (Hotuna)
Wani matashi ya kera a daidaita da bai anfani da man fetur (Hotuna)

KU KARANTA: Dan Najeriya ya ciri tuta a jami'ar Kasar Amurka

Kamar dai yadda muka samu, babur din ma kuma baya fitar da kara sosai kamar yadda sauran suke.

Legit.ng dai haka zalika ta samu cewa wani matashi ne mai suna Ikechukwu Samuel ya fara saka hotunan babur din a dandalin sada zumunta na Facebook da ya dauki hankalin al'umma da dama.

'Yan Najeriya da dama dai ba tun yau ba suna nuna fasahar su a fannoni da dama na rayuwa sai dai ba kowa ne ke samun tallafi daga al'umma ko gwamnati ba.

Wani matashi ya kera a daidaita da bai anfani da man fetur (Hotuna)
Wani matashi ya kera a daidaita da bai anfani da man fetur (Hotuna)

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel