Latest
Wani mutumi mai suna Isa Mohammed Munlaila, ya fara tattaki daga jihar Legas zuwa birnin Abuja domin nuna rashin amincewarsa da sake takarar shugaba Muhammadu Buhari a shekarar 2019. Munlaila, wanda yayi magana da manema labarai a
Mai martaba Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa’ad ya shawarci matasa da kada su bari 'yan siyasa su yi amfani da su, a lokacin siyasa suna saran junan su, suna shaye shaye alhali 'ya'yansu siyasar ba su gurin da ake aikata hakan.
Hawan sallah dai wata al'ada ce da ta dade a tarihin masarautun kasar Hausa. Sarakunan kasar Hausa sun fara yin hawan Sallah ne bayan zubar da addinin gargajiya tare da rungumar addinin Musulunci. A yanzu dai babu kamar masarautar
Yayinda ake ci gaba da bikin babban Sallah a fadin Najeriya, jama’a na ci gaba da tafiyar da abubuwan al’adu domin kayatar da wannan biki. Kamar yadda kuka sani a tarihi musamman a arewacin Najeriya, sarakuna kan fito suyi hawa.
Al’umman yankin Ikorodu dake jihar Lagas sun wayi gari cikin fargaba yayinda fusatattun sojoji suka kaiwa yankin kawanya. Mamayar ya kasance harin daukar fansa, sakamakon kisan wani soja da ake zargin yan kungiyar asiri sun aikata
A kalla mutane goma sha daya ne suka rasu bisa wani hadarin mota da ya rutsa da su akan hanyarsu ta Yuhuri zuwa Kontagora dake jihar Niger. Shugaban jami'an kiyaye hadura na yankin Kontagora Abdullahi Umar, ya tabbatarwa da menama
Wannan ya zama wata manuniya dake nuni da cewa lallai 'yan ciranin da suka fito daga nahiyar Afrika zuwa kasar Amurka suna da kwazo da nagartar aiki, fiye da wadanda suka fito daga kasar Mexico da kuma nahiyar Amurka ta tsakiya
Duk da irin matsin lambar da yake samu daga bangarori daban-daban, da suka hada da danginsa, Shugaba Buhari yayi biris akan mayar da korarren shugaban hukumar jami'an tsaro ta farin kaya DSS, Lawan Daura a bakin aikinsa.
Matashin dan takarar shugaban kasa Omoyele Sowore ya bayyana cewa jam’iyyar APC ta gaza cika alkawurran da ta daukan ma yan Najeriya, don hakan yake da yakinin zai kada shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019.
Masu zafi
Samu kari