Latest
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana dalilin da ya sa ba zai alanta niyyar takaran shugaban kasa karkarshin jam’iyyar PDP a jihar Kano ba. Ya zabi birnin tarayya Abuja domin yin hakan.
A jiya, Lahadi, 26 ga watan Agusta, ne dakarun rundunar soji ta 82 dake aikin tabbatar da zaman lafiya a jihar Borno karkashin "Ofireshon Lafiya Dole, sun ragargaji wasu mayakan kungiyar Boko Haram a garin Kulamari dake karamar hu
A ranar Litinin, 27 ga watan Agusta, gwamnatin tarayya ta fitar da jerin ayyukan ginin tituna da gadoji da ta ce tana yi a kudu maso gabashin Najeriya. Ministan bayanai da al'addu, Alhaji Lai Mohammed ya bayyana hakan.
Leah Sharibu, Daya daga cikin yan matan Dapchi 119 da yan tada kayar bayan Boko Haram suka sace a makarantan sakandaren gwamnati na mata a garin Dapchi, jihar Yobe, ta bukaci shugaba Muhammadu Buhari ya ceceta.
A watan Afrilu ne shugabannin biyu suka gana a fadar White House, ziyarar da a wancan lokacin mai magana da yawun Shugaba Buhari, Malam Garba Shehu, ya bayyana a matsayin amincewar da gwamnatin Trump ta yi wa gwamnatin Najeriya.
Bayan kallon tsanaki da mu ka yiwa yadda ake tafiyar da siyasar kasar nan da kuma yankin Niger Delta, mun yi Allah wadai da rufe asusun bankin jihar Akwa Ibom da hukumar EFCC ta yi, domin aikata hakan wani zalunci ne da gwamnati
Bolaji Abdullahi, tsohon kakakin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), ya bayyana kudirinsa na son takarar kujerar gwamna a jihar Kwara. Abdullahi ya bayyana kudirinsa a lokacin da yan uwa da abokan arziki suka ziyarce shi.
Labarin da muka samu daga Ibadan, jihar Oyo, na nuni da cewa Gwamnan jihar Abiola Ajimobi, ya dauki alkawarin kawo karshen rikicin da ake yi na rushe wani gidan had'a wakoki mallakin Evangelist Yinka Ayefele, in da gwamnan ya ce z
Kamar yadda tarihi ta bayyana, daya daga cikin annabawan Allah, Annanbi Ibrahim, ya gina gidan Ka'abah ne bisa ga umurnin da Allah yayi masa a garin Makkah. Tun daga lokacin, wannan gini ya zama wajen bauta har ila yau.
Masu zafi
Samu kari