Latest
A yau ne hukumar zabe a Imo ta saki ilahirin sakamakon zaben kananan hukumomin jihar da aka kammala a jiya, Asabar. Jam'iyyar APC mai mulki a jihar ta Imo ce ta lashe zaben a fadin kananan hukumomi 27 da jihar ta Imo ke da su. Eth
adawalin kididdigar wanda ya fara daga shekara ta 1995 (1416H) zuwa 2016 (1437H), ya nuna cewa Musulmai maza ‘yan yankin kasashen labarawa Miliyan 16,027,649 ne suka gabatar da aikin hajji yayin da maza daga sauran kasashen Miliya
‘Dan sandan na SARS ya bindigen dalibin ne mai kimanin shekaru 30 a duniya a unguwar Agboigboro a yankin Iwo, wanda hakan ya haifar da zanga-zanga a tsakanin matasa, har sai da takai ga kone ofishin ‘yan sanda na Iwo
A ranar lahadinan 26 ga watan Augusta, tawagar ‘yan wasan Nigeria masu nakasa da ke buga wasan kwallon teburi suka bar kasar Nigeria zuwa birnin Beijing da ke kasar Sin, don shiga gasar babban kofin kwallon teburi na duniya na mas
Rahoton da Naij.com ta samu ya bayyana cewa wani sanata dan jam’iyar Republican a majalisar dattijai ta kasar Amurka, John Sidney McCain III, ya mutu a ranar asabar 25 ga watan Augusta, 2018, yana da shekaru 81 a duniya.
Za'a iya cewa sabon shugabancin hukumar tsaro ta fararen kaya DSS, ya fara cika alkawuran da ya dauka a lokacin kama aiki, na cewa zai wai wayi wadanda hukumar ke tsare dasu, don sanin hukuncin da za'a dauka akansu. Ko dai sallama
A yanzu haka akwai ‘yan takarar shugaban kasa mutum 11 a jam’iyyar ta PDP. Sun hada da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, gwamnan jihar Kano, Aminu Waziri Tambuwal, gwamna Ibrahim Hassan Dankwambo na jihar Gombe, tso
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun aika da sakon ban tsoro da razanarwa ga al'ummar garuruwa hudu a karamar hukumar Rabah ta jiha Sokoto dake da iyaka da jihar Zamfara inda suka sanar da su zuwan su a cikin 'yan kwanakin nan.
Wata gagarumar girgizar kasa mai girman digo shidda a ma'aunin karfin ta ta afkawa yammacin kasar Iran dake da iyaka da makwafciyar ta ta kasar Iraq da safiyar ranar Lahadi. Kamar yadda muka samu girgizar kasar wadda ta mamaye kus
Masu zafi
Samu kari