Latest
Kungiyar National Union of Chemical, Footwear, Rubber, Leather and Non-Metallic Products Employees (NUCFRLANMPE) tayi gargadin cewa akalla mutane 25,000 ne ke barazanar rasa ayyukansu a ma’aikatar hade-haden kemikal bayan sanya ha
Mai martaba Ogiame ya bayyana hakan ne a jiya, Talata, a fadar sa yayin karbar bakuncin Irone Rita Begho, mai neman takarar kujerar sanatan jihar Delta ta kudu a karkashin jam’iyyar APC. Bayan ya yabi ‘yar takara Begho tare da nun
Mun samu cewa wasu magoya bayan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso sunyi hatsari a hanyarsu a kan hayarsu ta zuwa taron kaddamar da takarar shugabancin kasa da ake gudanarwa a yau Laraba a babban birnin tarayya Abuja. Fasinjoji da yawa s
Ana hura busan wuta-wuta akan Paparoma Francis da yayi murabus daga kujerarsa sakamakon rahoton kotu a Pennsylvania da ta bayyana cewa da yiwuwan Rabaren kimanin 300 sunyi lalata da yara akalla 1000 a cocina 6.
Dan majalisa Murtala Sodangi ya amince da tsarin zaben fidda gwani kai tsaye wato shugaban jam’iyya da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) su zabi wanda zai tsayawa jam’iyyar takara a zabukan 2019.
A cewar wata sanarwa daga kwamitin yakin neman zabensa, Kwankwaso zai kaddamar da wannan gagarumin taro ne a babban filin Eagle Square dake birnin tarayya Abuja. Bayan kaddamar da wannan kudiri nasa na tsayawa takara, Kwankwaso...
Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu cewa, a watan Okotoba mai gabatowa hukumar 'yan sanda ta Najeriya za ta kaddamar da wata sabuwar manhaja ta cafke barayin motoci tare da cafke duk wata mota da aka sata a kasar nan.
Hukumar kididdiga ta kasa NBS, ta fitar da rahoto kan adadin mutanen da suka mutu sanadin hatsarin ababen hawa, inda rahoton mai taken 'Road Transport Data (Q2 2018)' ya bayyana cewa akalla mutane 1,331 suka mutu sanadin hatsari..
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON, ta ce zuwa yanzu an yi jigilar mahajjata 1, 185 daga kasar Saudiya zuwa Nigeria, inda aka kwashe mahajjatan da suka fito daga Abuja da Sokoto cikin jirgi na 4 da na 5.
Masu zafi
Samu kari