Latest

Jerin Gwamnonin da su ka mulki Jihar Yobe a tarihi
Jerin Gwamnonin da su ka mulki Jihar Yobe a tarihi
Siyasa
daga  Muhammad Malumfashi

Mun kawo maku jerin Gwamnonin da su kayi mulki a Jihar Yobe daga lokacin da aka kafa Jihar a cikin Agustan 1991 zuwa yanzu. Wikepedia tana da jerin wadanda su ka mulki Jihar a lokacin mulkin Soji da farar hula.