Latest
Tshohon gwamnan jihar Jigawa, kuma wanda ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugabancin Nigeria a 2019 karkashin jam'iyyar APC, Alhaji Sule Lamido, ya ce ma damar jam’iyyar PDP ta ba shi tikitin tsayawa takara a zaben 2019...
Tsohuwar Kakakin Majalisar Jihar Ogun Titilayo Oseni-Gomez ta fice daga Jam’iyyar PDP inda ta koma Jam’iyyar ADC inda za ta nemi Sanata. Titilayo Oseni-Gomez tace dai tana siyasa ne don cigaban jama’a da kuma kawo dokoki.
Ziyarar da Atiku ya kai jahar Neja ya kai ta ne da nufin ganawa da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar PDP a jahar, wanda ya bayyana tattaunawar tasa da irin kyakkyawar tarbar daya samu a matsayin wani muhimmin abu a gareshi.
Ana zargin Fitaccen Mawakin nan mai tsananin basira Adamu Dauda Kahutu Rarara yayi awon gaba da wasu makudan miliyoyi da su ka haura Naira Miliyan 200Rarara ya cinye kudin da aka ba Mawakan Arewa a lokacin zaben 2015.
Tsohon Gwamna Lamido yayi kaca-kaca da APC yace Makaryata ne. Tsohon Gwamnan Jigawa yayi kira ga mutane su tika Buhari da kasa a 2019. Tsohon Gwamnan na Jihar Jigawa cikin masu neman takarar Shugaban kasa a Jam’iyyar PDP.
Alhaji Shettima Yuguda Dibal ne mataimakin gwamna Ali Modu Sheriff na jihar Borno daga shekarar 2003 zuwa 2011 ya gargadi shugaba Muhammadu Buhari da shugaban jam'iyyar APC, kwamared Adams Oshiomhole a kan abinda ya bayyana a mats
Shugaban jam'iyya na jam'iyyar PDP, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, ya jagorancin masu ruwa da tsaki a jam'iyyar APC wajen wata ganawa tare da shugaba Muhammadu Buhari a yammacin yau Alhamis, 30 ga watan Augusta. Punch ta ruwaito cewa
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu dai yanzu haka sun tabbatar mana da cewa akalla jiragen ruwa goma sha ukku ne suke sauke kayayyakin masarufi da man fetur a gabar tekun Najeriya a tashar jirgin ruwan dake a Apapa, jihar Lega
Bayan kammala aikin da nayi cikin sadaukarwa da hazikanci, sai na yanke shawarar fitowa takara domin hidimtawa jihata, don bunkasa cigabanta. Hakan na nufin Alh. Ibrahim Mera zai fafata da gwamna mai ci Dakta Atiku Bagudu a zaben
Masu zafi
Samu kari