Latest
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shugaban tawagar ma’aikatan kiwon lafiya na Najeriya, Ibrahim Kana ne ya tabbatar da mutuwar mahhajatan, inda yace hadarin ya faru ne a ranar Juma’a 31 ga watan Agusta. Mun samu labarin wani mummunan h
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi godiya ga matan Najeriya da suka zabe shi a 2015 sannan ya bukace su da su sake maimaita hakan a 2019. Yayi kiran ne a ranar Alhamis, 30 ga watan Agusta lokacin wani taro na kungiyar mata.
Hukumar tsaro na NSCDC reshen jihar Jigawa bayar da sanarwar damke wani matashi, Nasiru Abba, wanda ya kware wajen damfarar matasa masu neman aiki ta hanyar basu takardun daukan aikin NSCDC amma na bogi. Kakakin hukumar NSCDC resh
Fitaccen marubucin nan kuma wanda ya taba lashe kambun Laureate, Farfesa Wole Soyinka a ranar Alhamis din da ta gabata ya soki Shugaba Buhari a game da ikirarin da yayi na cewa zaman lafiyar kasa yafi bin dokokin ta muhimmaci a wu
A kokarin ganin an gabatar da zaben fidda gwani na gaskiya da amana, shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa ya gana da ‘yan takarar kujerar shugaban kasa a Abuja a daren ranar Laraba, 29 ga watan Agusta.
Muna tsaka da sintiri tare da neman maboyar ‘yan Boko Haram, sai muka yi kicibus da su, inda muka samu ababen fashewa tare da alburasai a tare da su. Ya kara da cewa an samu alburasai da bindiga kirar AK 47 guda biyu, da kuma wat
Tshohon gwamnan jihar Jigawa, kuma wanda ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugabancin Nigeria a 2019 karkashin jam'iyyar APC, Alhaji Sule Lamido, ya ce ma damar jam’iyyar PDP ta ba shi tikitin tsayawa takara a zaben 2019...
Tsohuwar Kakakin Majalisar Jihar Ogun Titilayo Oseni-Gomez ta fice daga Jam’iyyar PDP inda ta koma Jam’iyyar ADC inda za ta nemi Sanata. Titilayo Oseni-Gomez tace dai tana siyasa ne don cigaban jama’a da kuma kawo dokoki.
Ziyarar da Atiku ya kai jahar Neja ya kai ta ne da nufin ganawa da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar PDP a jahar, wanda ya bayyana tattaunawar tasa da irin kyakkyawar tarbar daya samu a matsayin wani muhimmin abu a gareshi.
Masu zafi
Samu kari