Latest
Tsohon Gwamna Lamido yayi kaca-kaca da APC yace Makaryata ne. Tsohon Gwamnan Jigawa yayi kira ga mutane su tika Buhari da kasa a 2019. Tsohon Gwamnan na Jihar Jigawa cikin masu neman takarar Shugaban kasa a Jam’iyyar PDP.
Alhaji Shettima Yuguda Dibal ne mataimakin gwamna Ali Modu Sheriff na jihar Borno daga shekarar 2003 zuwa 2011 ya gargadi shugaba Muhammadu Buhari da shugaban jam'iyyar APC, kwamared Adams Oshiomhole a kan abinda ya bayyana a mats
Shugaban jam'iyya na jam'iyyar PDP, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, ya jagorancin masu ruwa da tsaki a jam'iyyar APC wajen wata ganawa tare da shugaba Muhammadu Buhari a yammacin yau Alhamis, 30 ga watan Augusta. Punch ta ruwaito cewa
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu dai yanzu haka sun tabbatar mana da cewa akalla jiragen ruwa goma sha ukku ne suke sauke kayayyakin masarufi da man fetur a gabar tekun Najeriya a tashar jirgin ruwan dake a Apapa, jihar Lega
Bayan kammala aikin da nayi cikin sadaukarwa da hazikanci, sai na yanke shawarar fitowa takara domin hidimtawa jihata, don bunkasa cigabanta. Hakan na nufin Alh. Ibrahim Mera zai fafata da gwamna mai ci Dakta Atiku Bagudu a zaben
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya bayyana bukatar sake fasalin ilimin book a kasar don cusa na addinin Arabi a ciki dama sanya ilimin harsunan gargajiya a manyan makarantu, yana mai cewa dogaro da turanci zai taimakane kawai waje
Shugaban yan wasa na kungiyar kwallon kafar Portugal Cristiano Ronaldo, ba zai bugawa kasarsa wasanni biyu dake tunkarowa ba, wadanda suka hada da wasan kasar da Italiya a gasar cin kofin kasashen turai, don bashi damar maida hank
Kwamitin Koli na Jam’iyyar APC ta amince da yin amfani da shirin zaben fidda dan takarar shugaban kasa ne kawai ta hanyar shirin zaben fidda dan takara na duk mai mallakin katin jam’iyya wato (Direct) gabannin zaben 2019.
Mun samo daga Daily Trust cewa hukumar 'yan sanda reshen jihar Katsina ta damke wata budurwa, Zinatu Abubakar mai shakaru 19 da tayi yunkurin sace babur din wani matashi bayan ta dirka masa kwayoyi. Sanarwar da jami'in hulda da ja
Masu zafi
Samu kari