Latest
Kungiyar ma'aikatan man fetur ta NUPENG (Nigeria Union of Petroleum and Natural Gas Workers), ta bai wa dakarun sojin sa'o'i 24 akan su kauracewa farfajiyar wani kamfanin man fertur domin gujewa afkawar ta yajin aiki na kasa.
A jiya, Alhamis ne Jami'an hukumar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Legas suka cafke wasu matasa 'yan kungiyar asiri 11 a Jakande Estate, da ke Ajah a Jihar Legas. Asirin su ya tonu ne lokacin da daya daga cikin sabbin mambobin k
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito binciken cibiyar spectator ya bayyana cewar akwai masu amfan da harshen Hausa miliyan 150 a duk fadin Duniya, hakan ya nuna harshen Hausa ya zarce harshen Punjabi da miliyan biyu, kuma yayi ma harshen J
Dan takaran shugaban kasa a PDP Taminu Turaki, a ranar Alhamis, 6 ga watan Satumba, ya bayyana cewa majalisar dokokin kasar zata bi ta kan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari akan kudirin gyara dokar zabe da yayi watsi dashi.
Hukumar kula da agajin gaggawa na birnin tarayya Abuja FEMA, ta fitar da rahoton cewa dukkan alamu na girgizar kasa sun bayyana a Nigeria, biyo bayan rahotannin girgizar kasa da aka samu a wasu sassa na babban birnin tarayya Abuja
Shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP), Walid Jibrin ya bayyana cewa kwamitin na duba ga yiwuwar rage yawan yan takaranta na shugaban kasa, saboda gujema yiwuwar barkewar rikici.
Za ku ji cewa Shugaban IMN yayi kwanaki 1000 a garkame a Najeriya. Har yanzu Mabiya Shi’a su na cigaba da yin zanga-zanga a Abuja. ‘Yan Shi’an na nema Gwamnati tayi maza ta saki El-Zakzaky kamar yadda Kotu ta nema.
Mahukunta a rukunin kamfanonin albarkatun mai na kasa watau Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC) sun fitar da sanarwa dauke da gamsasshen bayani game da labarin daukar ma'aikata da ake ta rade-raden tana yi. Shugaban sas
Jair Bolsonaro, dan takarar shugaban kasa mafi kwarjini a zaben shugaban kasar Brazil da za'a gudanar a watan gobe, ya shiga mawuyacin hali bayan da wani ya daba masa wuka a ciki a lokacin da ya ke gangamin yakin zabe.
Masu zafi
Samu kari