Latest
Daily Nigerian ta ruwaito cewa ta samu daga kwakwaran majiya cewa tsohon gwamnan Kano, Mallam Ibrahim Shekarau, yana tattaunawa da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo tun lokacin da 'yan siyasa suka fara rububin sauya sheka.
"Ai dama nan ba garin mu bane, bana son kasar nan, dukkanku kaman birai ku ke. Bana son magana da ku saboda duk wari kuke, ga sakarci da talauci gashi kuma ku bakake ne. Bana son ku, mene yasa ba zaku kasance kamar Amurkawa ba?"
Wani dan majalisar wakilai mai wakiltan Kaura-Namoda/Birnin-Magaji dake jihar Zamfara a majalisar wakilan kasar, Aminu Sani-Jaji (APC Zamfara) a ranar Alhamis, 6 ga watan Satumba ya shiga tseren neman kujerar gwamna jihar.
Cikin hawaye, wani magidanci mai yara uku, Oluyomi Ogunsanya, ya gabatarwa wata kotu da ke zamanta a Mapo, Ibadan, kwalin kwaroron roba na mata a matsayin hujja da ke nuna cewa matarsa mai suna Sherifat tana bin wasu mazaje a waje
A yau, Alhamis ne, mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya karbi bakuncin wasu 'yan mata da suka nuna bajinta a bangaren fasaha a kasar Amurka. Osinbajo ya karbi bakuncin tawagar 'yan matan a fadar gwamnatin Najeriya dak
Kamar yadda kudaden jabu suka zama ruwan dare a tsakanin jama'a, haka lamarin ya ke a yawaitar lalatattun N100, kasancewar an tsara su ne akan takarda, wanda ke sanya su lalacewa cikin kankanin lokaci, koda kuwa mai rike da su yan
A yayin da guguwar sauyin sheka daga jam'iyya zuwa wata jam'iyyar ke ci gaba da kadawa, musamman a fuskantar zaben 2019 da ke gabatowa, a jiya Laraba, Sanata Ifeanyi Ararume tare da tsohon sakataren tsare tsare na jam'iyyar APC,..
A ranar Alhamis, 6 ga watan Satumba, gwamnatin tarayya ta amince da nadin Ahmed Ahidjo a matsayin babban daraktan likitoci na asibitin koyarwa na jami’ar Maiduguri. Boade Akinola, daraktan labaran ma'aikatar lafiya ya sanar.
A yau, Alhamis, ne mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya kaddamar da shirin bayar da tallafi ga kananan 'yan kasuwa a kasuwar Utako dake garin Abuja. A kwanakin baya ne gwamnatin tarayya ta bayyana cewar zata bayar
Masu zafi
Samu kari