Latest
Ministan Harkokin Waje Geoffrey Onyeama, ya soki lamarin kasar Switzerland cewa ta na da hannu a badakalar boye makudan kudade da tsohon shugaba na mulkin soja, Sani Abacha ya yi a kasar a lokacin ya ke kan mulki.
Kwamitin abokai na wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) babin jihar Rivers, mai suna Perekeme Kpodoh, sun nemi dauki akan ci gaba da tsare shi da ake yi wadda a cewarsu akwai siyasa cikin lamarin.
Danladi Matawal darakta janar na cibiyar binciken gine-gine da titina, ya yi gargadi kan cewa kada gwamnatin Najeriya ta yi wa lamarin da ya faru na girizan kasa a babban birnin tarayya, Abuja rikon-sakainar-kashi.
Rahotanni sun bayyana cewa wata kotun majistire da ke a Minna, jihar Niger ta garkame wani mai gadi a gidan kaso na watanni 3, sakamakon kama shi da laifin cire allunan tallar jam'iyyar APC a garin Minna. Isiyaka mai shekaru 35
Batun zaben 'yan tinke ya taso a jam'yyar APC inda wasu ke ganin idan ba'a yi zaben fidda gwani ba na kato bayan kato to babu adalci domin idan akayi amfani da wakilai wajen zaben za'a iya samun wasu 'yan takarar da za suyi amfani
Gwamnatin kasar Burtaniya ta ce tana aiki kafada da kafada da Nigeria don yaki da cin hanci da rashawa, ta hanyar samar da kayayyakin aiki na zamani ga manyan hukumomin da ke yaki da rashawa da yiwa dukiyar al’uma zagon kasa.
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, jigan-jigan 'yan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, sun haye kan Kujerar naƙi kan amincewa da yarjejeniyar tsayar da dan takara guda da zai wakilci jam'iyyar.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Mallam Ibrahim Shekarau, ya sayi takardan takara kujeran Sanata mai wakiltan mazabar Kano ta tsakiya karkashin jam'iyyar All Progressives Congress a yau Talata, 11 ga watan Satumba, 2018.
Abubakar ya fadi hakan ne a wani taron wayar da kai ga matasa da kungiyar cigaban matasa ta Bizara, a karamar hukumar Zaria, jihar Kaduna ta shirya. Kamar yadda yace "matasa masu shekaru 18-38 ne suka kwashe kashi 85 na Mahaukata
Masu zafi
Samu kari