Latest
Mazauna Lafia babban birnin jihar Nasarawa sun shiga tashin hankali a yau Litinin, 10 ga watan Satumba wani gidan mai kama da wuta sakamakon fashewar iskar gas. NAIJ.com ta tattaro cewa wadanda ke tashan man duk sun kone.
Tsohon rundunar 'yan sanda na kasa, Suleiman Abba, ya shiga sahun masu son jam'iyyar APC ta tsayar da su takarar Sanata a jihar Jigawa. A yau, Litinin, ne Abba ya yanki tikitin takara a shelkwatar jam'iyyar APC na kasa dake Abuja.
Sabuwar rikici ta bulla a jam'iyyar APC reshen jihar Yobe bayan gwamna mai barin gado, Ibrahim Gaidam ya zabi sakataren jam'iyyar na kasa, Alhaji Mai Mala Buni a matsayin wanda jam'iyyar za ta tsayar takara domin maye gurbinsa. Ko
Wata kungiyar matasan jihar Kwara, a ranar Asabar, 8 ga watan Satumba yayinda take karfafa gwiwar sauran yan siyasan Najeriya da suyi koyi da tsarin shugabanci irin na shugaban majalisar dattawa sun shirya matasa don yin gangami
Za ku ga Bidiyon Sanatan Kano ta Kudu yana shan ihu a wajen taron Jam’iyyar APC. Jama’a sun yi wa wani Sanata Kabiru Gaya ihun ‘ba ma so’ a Jihar Kano. Dama dai kun ji cewa iga-jigan PDP sun gana da Kwankwaso a Kaduna.
Wadanda suka tsira daga harin da yan ta’addan Boko Haram suka kai yankin Gudumbale, karamar hukumar Guzamala dake jihar Borno, a ranar Asabar 8 ga watan Satumba sun bayyana halin tsaka mai wuya da suka shiga a lokacin lamarin.
Jam'iyyar PDP ta zabi tsohon dan majalisar wakilai ta tarayya, Alhaji Bello Matawallem-Maradun a matsayin dan takarar gwamnan jihar Zamfara karkashin inuwar jam'iyyar, a zabe na 2019 da ke gabatowa. Kamfanin dillancin labarai na..
Gwamnan jihar Zamfar, Abdulaziz Yari, ya bayyana niyyarsa ta tsayawa takarar Sanata da zai wakilicin yammacin Zamfara a majalisar dattijai. Da yake ganawa da manema labarai yau, Litinin, a Gusau, gwamna Yari y ace zai yi takarar
Yan takaran kujerar gwamna guda bakwai karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sun yanki fam din takara a jihar Nasarwa, sannan kuma yan takarar wannan kujera biyar ne suka yanki fam a jam'iyyar PDP.
Masu zafi
Samu kari