Latest
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito minstan ta bayyana wannan kalubale a matsayin karancin kudaden shiga na gwamnatin tarayya, inda ta bada tabbacin ma’aikatar kudi a karkashin sa idonta zata habbaka adadin kudaden shiga da gwamnati ke sa
Gwamnan jihar Sokoto kuma dan takarar kujeran shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Aminu Tambuwal, yace zai karbi sakamakon zaben fidda gwani na jam’iyyar wanda za’a gudanar a watan Oktoba.
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da tsohon gwamna Sakoto, Alhaji Attahiru Bafarawa da tsohon Ciyaman din EFCC, Mallam Nuhu Ribadu, duk sun bayyana ra'ayoyinsu game da kamun ludayin mulkin shugaba Muhammadu Buhari. Punch t
NAIJ.com ta ci karo da wani labari na wani mutumi mai abun al'ajibi, wanda ya yi doguwar tafiya daga kasar Morocco zuwa Nigeria a saman Keke. An fara daukar hotunan mutumin mai suna Yasinu Riskalai a lokacin da ya isa Saminaka
Wata kotu dake da zama a garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo ta gurfanar da wani malamin jami’ar koyar da ayyukkan gona dake Ibadan mai suna Aremu Olufemi bisa zargin laifin kwana da dalibansa maza kafin su ci jarabawarsa.
Kungiyar kiristoci ta kasa CAN, ta zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da nuna bambancin addini. Kungiyar tace jiga jigan mukamai da ya bada kwanan nan babu Kirista ko Dan kudu mutum daya a ciki, don haka yana so ya...
Fasto Amos Olugbenga na cocin Christ Kingdom, Ilorin yayi kira ga gwamnati a dukkan matakai da su sanya dokar da zai yi duba ga shigar banga a kasar. Olugbenga yayi kiran ne a wata hira da kamfanin dillancin labaran Najeriya.
A bayan da ya kayar da Goodluck Jonathan, a 2015, shugaba Muhammadu Buhari ya fuskanci masu tada qayar baya a yankin Neja Delta mai arzikin ma fetur, inda suka sha alwashin baza su bari kasar nan ta mori mai ba daga yankin...
Bisa rahotannin da NAIJ.com ta tattara, daga wani sabon littafi da aka wallafa, ta gano cewa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya shugabanci kamfanin samar da mai na kasa NNPC a matsayin shugaban kamfanin "Tilo" har na tsawon
Masu zafi
Samu kari