Latest
Rahotanni dake zuwa mana sun nunacewa wani Jirgin bincike na dakarun sojin Rasha ya bace a tekun Mediterranean dauke da sojojin kasar su 14. Jirgin ya bata ne a hare-hare da Isra'ila ta kai ta sama akan asar Syria.
Rahotanni sun bayyana cewar jaririn, shine yaro na biyar da iyayensa suka haifa. Sai dai wannan shine karo na farko da uban jaririn, Atana Ariyanto, da uwargidansa, Suriyanti, suka fuskanci irin wannan lamari mai matukar daure kai
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito barayin mutanen sun sace Malaman ne a yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa makarantar dake garin Makarfi daga garin Zaria, haka zalika malaman sun hada da Rabi Dogo, Halimatu Malam da wani babban daraktan
A yau kurda-kurda da kalacen rahotanni da suka danganci kiwon lafiya na jaridar NAIJ.com ya kawo ma ku wasu muhimman sirraka da man lemun tsami ya kunsa ga lafiyar dan Adam wajen inganta ta a sakamakon wasu sunadarai da ya kunsa.
Ministan kasafi da tsarin kudi na kasa, Sanata Udoma Udo Udoma, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta tsamo yan Nigeria 10.073 daga kangin talauci zuwa wadatar arziki. Ya bayyana hakan ne a wani taron shirye shiryen babban taron ta
Rahotanni sun tabbatar da cewar an yi gangami da aka dade ba taba hada kamarsa ba a Osun, wanda ya samu halartar shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomole, jagoran APC, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, tsohon shugaban APC Bisi Akande.
Isa ya bayyana haka ne a yayin taron tattaunawa tsakanin masu ruwa da tsaki da kwamitin sulhu akan rikicin makiyaya da manoma ta shirya a ranar Talata, 18 ga watan Satumba, inda yace makiyaya na kai musu hare hare a wannan yankin.
Tsohon dan wasan Manchester United, Rio Ferdinand, ya ce akwai bukatar Paul Pogba ya yiwa kansa karatun ta-nutsu ta hanyar koyon darasi daga Cristiano Ronaldo, duba da cewar ya canja sosai sabanin lokacin da zo Man United.
Kamar yadda shafin jaridar Vanguard ya ruwaito mun samu rahoton cewa, daya daga dattawan jihar Kano, Alhaji Tanko Yakasai, ya bayyana yadda Inyamurai ke ci gaba da dabbaka da'awa ta akidar Yarbawa kan sauya fasalin kasar nan.
Masu zafi
Samu kari