Rahoto: Rabin matalautan duniya zasu tattara a Najeriyya ne har nan da 2050

Rahoto: Rabin matalautan duniya zasu tattara a Najeriyya ne har nan da 2050

- Najeriya na hayayyafa ba kan gado

- Arewacin Najeriya ta fi kowanne yanki matsala

- Akwai yiwuwar zama cikin talauci har nan da 2050

Rahoto: Rabin matalautan duniya zasu tattara a Najeriyya ne har nan da 2050
Rahoto: Rabin matalautan duniya zasu tattara a Najeriyya ne har nan da 2050
Asali: UGC

Hasashen masana ya nuna Najeriya da kasar Kwango na daga cikin kasashen da a duniya zasu fuskanci matsanancin talauchi a nan gaba, har zuwa 2050, inda ake sa ran yawan 'yan kasar zai kai mutum 450m, kusan ninki biyu na yawan mu a yanzu.

CIbiyar Bill and Melinda Gates ita ta fidda rahoton na hangen Nesa, inda take kira da jama'a su tashi tsaye don neman ilimi, arziki da kula da yawan haihuwa da watsi da yaran.

DUBA WANNAN: Dakwalen kaji da Najeriya ta samar wa duniya ta hanyar kimiyya

Arewacin Najeriya dai shi ke da kashi 78 bisa dari na yawan jama'a, amma kashi 17 kawai yake bayarwa ga arzikin kasar nan.

Wannan yasa arewar ta dogara kacokan da abin da gwamnatin Tarayya ke bayar wa, kuma jihohi da yawa da kudinn gtarayyar wanda ake samarwa daga mai kadai ta dogara dashi.

Matsalar kuma babba ita ce, kamar yadda jahilci yayi yawa, haka yankin na arewa ya tsani zama da na kudu, kamar yadda kiyayyar kabilanci da addinanci ta nuna, tsakanin al'ummar kasar nan.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel