Latest

Binciken yadda MTN ke kwashe biliyoyi daga Najeriya
Binciken yadda MTN ke kwashe biliyoyi daga Najeriya
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Tattalin arziki dai ya ta'allaka ne da yadda kasa ke iya ajje kudade a cikin gida, kirkirar ababen sayarwa ga kasashen waje, shigo da jari da kuma samar da tsaro da saukin yin kasuwanci a cikin kasa. Wannan ne ya sanya wasu...

Sharhi: Aiki jaa! Gaban sabon shugaban DSS Bichi
Sharhi: Aiki jaa! Gaban sabon shugaban DSS Bichi
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A kowacce kasa, ana dauko wanda zai shugabanci hukumar tsaro ne domin ya kula da tsaro na shgaban kasa, gwamoni, zababbu da 'yan majalisu. Sannan kuma aikinsu ne su tsare kasa daga matsalolin tsaro na cikin gida masu zagon kasa

Gwamnati ta rufe gonar Obasanjo
Gwamnati ta rufe gonar Obasanjo
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Ciyaman din hukumar, Bicci Ali, ya shaidawa manema labarai cewa ya zama dole a dauki mataki a kan kamfanonin saboda sun ki bin umurnin hukumar na biyan harajinsu duk da sakonni na tuni da akayi ta aike musu a baya. Ya ce, "Munyi t