Latest
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu dai na nuni ne da cewa babban jami'in sojan Najeriyar nan watau Manjo Janar Idris Alkali da muka baku labarin bacewar sa a kwanan baya an tsinci gawar sa. Mun samu cewa dai an tsinci gawar so
Yayin da zabukan shekarar 2019 ke ta kara karatowa, wasu masoyan dan takarar shugabancin kasar dake neman tikitin tsayawa a jam'iyyar adawa ta PDP, Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso sun yanka rago tare da addu'o'i ga Allah akan muradin
Babachir David Lawal, tsohohon sakataren gwamnatin shugaba Buhari, da Malam Nuhu Ribadu, tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) tare da wasu masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC a jihar Adamawa sun yi watsi da
Wani tattacen marar kunya kuma fitsararre da ya bayyana kan sa a matsayin dan luwadi a Najeriya mai suna Kahinde Bademosi ya lissafa wasu daga cikin wadanda yayi ikirarin suna kwanciya da shi daga cikin manya a Najeriya. Fitsararr
Jaridar Daily Nigerian ta samu rahoton cewa gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya zabi kwamishanan aikin noma, Nasiru Gawuna, a matsayin mataimakin gwamnan jihar. Kimanin wata daya kenan da Ganduje ke shugabancin jihar ba
Dahiru Bauchi da mutanen sa sun gana da Buhari. Babban Malami Dahiru Bauchi ya ziyarci Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ne a fadar Shugaban kasa. Mun samu hotunan zaman ne daga Buhari Sallau wanda yake kusa da Shugaban kasa.
Mun ji cewa Yusuf Lassun ya bi Dogara ya koma PDP ma'ana dai yanzu haka dai APC ba ta rike da shugabancin Majalisar Kasar duk da cewa ita ta kafa Gwamnati bayan Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki ya bar APC kwanaki.
Kokomba na matukar taimakawa jiki ta hanyoyi da dama, kamar taimakon idanu da kuma sinadaran dake taimakawa wajen narkar da abinci. Kazalika tana dauke da sinadarai masu yawa da jiki ke bukata a kullum. Citta ma na taka muhimmiyar
Za ku ji ashe Jonathan na sa rai Jam’iyyar PDP ta lashe zaben 2019 a Najeriya yace Sule Lamido ya cancanci mulkin kasar nan. A cewar Jonathan, kan mutanen Najeriya ya rabu matuka a wannan lokaci na Gwamnatin Buhari.
Masu zafi
Samu kari