Latest
Za ku ji cewa Gwamna Okorocha ya nada sabon SSG a Jihar Imo. Rochas Okorocha zai nada kwamishinoni kusan 7 kwanan nan bayan ya kori wasu 13. Kwanakin ‘Yar uwar sa Gwamnan ta zama Kwamishina lokacin da nada sababbin mukamai.
A ranar a Jum'a, 14 ga watan Satumba ne, uwargida Adeosun ta yi murabus daga kujerarta ta Ministar kudi, biyo bayan zarginta da ake yi na amfani da takardar shaidar yin bautar kasa ta bogi. Wannan zargi ya dauki tsawon lokaci yan
Wata sabuwar rikici ta kuno kai a jam'iyyar APC reshen jihar Bauchi inda daya daga cikin jiga-jigan jam'iyyar, Alhaji Yakubu Ibrahim, ya yi ikirarin cewa magoya bayan gwamna Muhammad Abubakar sun doke shi saboda bai amince da kudi
Da sanadin jaridar Premium Times mun samu rahoton cewa, fadar shugaban kasa cikin fushi da bayyana bacin rai ta mayar da martani kan wani babban banki na kasar Birtaniya, HSBC, da yayi hasashen rashin samun nasarar shugaba Buhari.
Amosani ciwo ne da ke sanya fatar kai bushewa tare da kaikayi. Har yanzu masu binciken kimiyya da likitoci basu gano takamamen abinda ke janyo amosani ba amma akwai wasu abubuwa da ke sanya amosanin ya karu idan ba'a kiyaye ba.
Yayin da jaruman fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ke cigaba da fuskantar suka daga al'ummar Hausawa musamman ma akan rashin zaman aure, auren wata jarumar mai suna Sadiya Kabala ya sake mutuwa. Sai dai ita lamarin nata ya
Hafsan sojojin saman Najeriya Sadiq Abubakar ya bayyana cewa rundunar sa ta sayi akalla jiragen yaki talatin tun bayan hawan shugaba Muhammadu Buhari a karagar mulki kimanin shekaru uku da suka shude. Hafsan sojin dai ya bayyana h
Wani kamfanin dillancin labarai na yankin gabas ta tsakiya ya bayyana cewar duk da wadanda ake tuhuma din sun musanta aikata laifukan da ake zarginsu da yi, wata majiyar kotu ta tabbatar masu da cewar yanzu haka an kama mutane uku
Jirgin kasan dake jigilar fasinjoji daga garin Abuja zuwa Kaduna a ranar Asabar yayi hadari kan hanyar sa daga garin Abuja zuwa Kaduna jim kadan bayan barin tashar sa dake a unguwar Idu, Kubuwa, birnin tarayya Abuja. Majiyar mu da
Masu zafi
Samu kari