Latest
Tambuwal na neman Jama’a su zabe sa a 2019 inda ya sha alwashin kawo karshen kashe-kashen da ake yi a Zamfara, Benuwai, Taraba, da irin su Birnin Gwari a cikin Jihar Kaduna idan har aka zabe a a matsayin Shugaban kasa.
Malaman makarantar koyon aikin lafiya dake Makarfi, jihar Kadun ta tunawa da Shehu Idris watau Shehu Idris College of Health, Makarfi a turance har su uku sun kubuta daga hannun masu satar mutanen da suka yi garkuwa da su, kamar y
A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da gwamnonin APC 13 da kuma jiga-jigan jam’iyyar suka dira jihar Osun domin yakin neman zaben dan takarar gwamnan Osun a karkashin tutar jam’iyyar APC, Alhaji Gboyega Oyetola, a zaben
Ciyaman din hukumar, Bicci Ali, ya shaidawa manema labarai cewa ya zama dole a dauki mataki a kan kamfanonin saboda sun ki bin umurnin hukumar na biyan harajinsu duk da sakonni na tuni da akayi ta aike musu a baya. Ya ce, "Munyi t
Wata kotun Majistare dake garin Minna, babban birnin Jihar Niger, ta bada umarnin a garkame wani magidanci a kurkuku, sakamakon zargin sa da ake yi da hannun a mutuwar matar sa. Sai dai kuma wanda ake zargin yaki amsa laifin.
A yanzu haka cikin shugaban karamar hukumar Yawuri ta jahar Jebbi, Alhaji Musa Muhammad Stone ya duri ruwa biyo bayan tsigewa dayake fuskanta daga wasu kansilolinsa guda goma da suka hade masa kai, inji rahoton majiyar
Arewacin Najeriya dai shi ke da kashi 78 bisa dari na yawan jama'a, amma kashi 17% kawai yake bayarwa ga arzikin kasar nan. Wannan yasa arewar ta dogara kacokan da abin da gwamnatin Tarayya ke bayar wa, kuma jihohi da yawa da kudi
Sultan na Sokoto, Alhaji Sa’ad Abubakar III da shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya, Rev. Samson Ayokunle, sun kulla yarjejeniyar zaman lafiya domin tabbatar da zaman lafiya kafin, lokaci da kuma bayan zaben 2019.
Ya jinjiinawa kungiyar masu binciken da farfesa Olifunmilayo Adebambo ya jagoranta, saboda aikin da sukayi na tsawo shekaru 24 ba tare da gajiyawa ba. Shugaban ya jinjiinawa kungiyar Bill and Melinda Gates Foundation, masu ruwa da
Masu zafi
Samu kari