Latest
Rahotanni sun tabbatar da cewar an yi gangami da aka dade ba taba hada kamarsa ba a Osun, wanda ya samu halartar shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomole, jagoran APC, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, tsohon shugaban APC Bisi Akande.
Isa ya bayyana haka ne a yayin taron tattaunawa tsakanin masu ruwa da tsaki da kwamitin sulhu akan rikicin makiyaya da manoma ta shirya a ranar Talata, 18 ga watan Satumba, inda yace makiyaya na kai musu hare hare a wannan yankin.
Tsohon dan wasan Manchester United, Rio Ferdinand, ya ce akwai bukatar Paul Pogba ya yiwa kansa karatun ta-nutsu ta hanyar koyon darasi daga Cristiano Ronaldo, duba da cewar ya canja sosai sabanin lokacin da zo Man United.
Kamar yadda shafin jaridar Vanguard ya ruwaito mun samu rahoton cewa, daya daga dattawan jihar Kano, Alhaji Tanko Yakasai, ya bayyana yadda Inyamurai ke ci gaba da dabbaka da'awa ta akidar Yarbawa kan sauya fasalin kasar nan.
Yan kwanaki kadan kafin zaben fitar da gwani na takarar kujerar shugaban kasa a jam’iyyar All Progressives Congress(APC), wani jigon jam’iyyar a jihar Sokoto, Alhaji Dahiru Yusuf Yabo ya saya sheka zuwa babbar jam’iyyar adawa.
Dan majalisar wakilai mai wakiltan yankin Chanchaga, Umar Bago yace zai goyi bayan tazarcen Shugaban kasa Muhammadu Buhari da Gwamna Abbakar Bello na jihar Niger da motoci 100. Ya bayyana shugabannin biyu a matsayin zabin jama'a.
Sai dai alkalin bata fayyace iya adadin yawan wiwin da mutum zai iya amfani da shi ba a gida, amma duk da haka, hakan bai hana matasa, kungiyoyin kare hakki da kuma sauran jama’an gari fita kan titi suna bayyana farin cikinsu ba.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito minstan ta bayyana wannan kalubale a matsayin karancin kudaden shiga na gwamnatin tarayya, inda ta bada tabbacin ma’aikatar kudi a karkashin sa idonta zata habbaka adadin kudaden shiga da gwamnati ke sa
Gwamnan jihar Sokoto kuma dan takarar kujeran shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Aminu Tambuwal, yace zai karbi sakamakon zaben fidda gwani na jam’iyyar wanda za’a gudanar a watan Oktoba.
Masu zafi
Samu kari