Latest
A yau, Alhamis ne Ciyaman din jam'iyyar APC na kasa, Kwamared Adams Oshiomhole ya kafa wata kwamitin mai dauke da jiga-jigan jam'iyya wanda za su tatance 'yan takarar jam'iyyar a matsayin tarayya. A halin yanzu akwai 'yan takarar
Ministan gona da raya karkara, Cif Audu Ogbeh yace bankin noma da ma’aikatar ne zasu kula da kudin inda ya kara da cewa gwamnati tayi wannan karamcin ne domin tabbatar da cewar shinkafa yar gida tayi araha da farin jini.
Kungiyar kare hakkin dan adam Amnesty International ta ce Deqa Dahir ta mutu, kuma wata yarinyar ta ji rauni lokacin da harsasai daga harbin sojojin suka bula motar makarantar da ke dauke da su a cunkoson ababen hawa.
Rundunar yan sanda ta bayyana cewa ta samu nasarar gano wasu makudan kudade da suka kai dala milyan 470.5, mallakin kamfanin NNPC Brass LNG da aka boye su a wasu bankuwan kasuwa daban daban a Nigeria. Rundunar yan sanda
Wata shakuwa da ake zargin tuni ta rikide ta koma soyayya mai karfi ta shiga tsakanin daya daga cikin matasan jarumai mata a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood dake tasowa, watau Maryam Yahaya da wani mashiryin shir
Wani ministan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Adebayo Shittu ya sake shiga matsala bayan an gano cewar bai yi bautar kasa ba, wanda hakan na iya zama barazana ga mukaminsa harma ya kuma kai shi ga zuwa gidan yari.
Gwamnan jihar Bauchi, Mohammed Abubakar a ranar Alhamis, 20 ga watan Satumba ya shayar da magoya bayan jam’iyyar Progressives Congress, (APC), mamaki yayinda ya nuna rashin sanin batun ficewar kakakin majalisar wakilai, Dogara.
Mun saba da fadin cewa karshen duniya ce, annobar cutuka sukan gallabi mutane. Dole ne mu tashi tsaye don kawo karshen su domin barazanar su garemu. Ba manyan cutuka bane kadai ke karar da mutane, har da kananan cutukan da bamu...
A ranar 19 ga watan Fabrairu ne hankula suka tashi, sakamakon sace yammatan makarantar gwamnati dake garin dapchi, a jihar Yobe. Bayan wata daya ne suka sako 104 daga cikin daliban, biyar sun rasa rayukan su amma Leah na hannun..
Masu zafi
Samu kari