Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin sabon shugaban hukumar tsaro ta farin kaya (DSS), Yusif Magaji Bichi, da ya nada cikin makon jiya. Bichi ya maye gurbin shugaban hukumar na rikon kwarya da aka nada bayan Osinabjo
Ciyaman din Hukumar tara haraji na jihar Oyo, Mr Bicci Alli ya ce rufe gidan gonar tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo da hukumar tayi a kwanakin baya bashi da alaka da siyasa kamar yadda wasu ke yada wa. Mr Alli ya yi wannan
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya zargi hukumar EFCC da mayyar farautar yan siyasa dake jam’iyyar adawa ne kawai. Wike ya yi wannan zargin ne a ranar Alhamis, 20 ga watan Satumba yayin da yake hira da da tashar Channels TV.
Birgediya Janar Umar Mohammed, shugaban tawagar masu neman Janar Alkali, ya shaidawa gidan talabijin na Channels a yau, Alhamis, cewar sun tura rundunar soji zuwa yankin Dura Du dake karamar hukumar Jos ta kudu a jihar Filato.
Kwamishinan ya kara da cewa har yanzu babu wanda ya san inda aka tafi da yaron, amma yace rundunar yansandan jahar ta kaddamar da cikakken bincike akan lamarin don ganin ta tseratar da yaron daga hannun masu garkuwan.
Ayyukan yau da kullum a babban birnin tarayya Abuja ya tsaya cak! biyo bayan wata zanga zanga da mabiya akidar shi'a IMN suke kan gudanarwa, bayan da suka bijirewa barazanar da jami'an tsaro na yan sanda suka yi masu na amfani da
Kwamishina Garba yace duk dayake dai jahar Kano bata cikin jihohin Najeriya guda goma sha biyu da hukumar bada agajin gaggawa ta yi ma kashedi game da yiwuwar ambaliyar ruwa a jihohin, amma dai jahar ta samu nata Kason na ambaliya
Haka zalika kwamishinan ya bayyana cewa wadanda ake zargin sun amsa laifukansu, tare da bayyana rawar da kowannensu ya taka, sa’annan ya bada tabbacin shigar dasu kara gaban Kotu da zarar sun kammala gudanar da bincike.
An gano Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai na jihar Kaduna tare da sauran gwamnonin jiha karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Alhamis, 20 ga watan Satumba zaune a inda suke jiran kwamitin tantancewa na jam’iyyar.
Masu zafi
Samu kari