Cututtuka takwas da suka fi kowacce kisa a kasar Najeriya

Cututtuka takwas da suka fi kowacce kisa a kasar Najeriya

- Dole ne mu yaki miyagun cutuka

- Kananan cutuka ma na iya kawo karshen rayuwa

- Wasu kan ce karshen duniya ce

Cututtuka takwas da suka fi kowacce kisa a kasar Najeriya
Cututtuka takwas da suka fi kowacce kisa a kasar Najeriya
Asali: UGC

Mun saba da fadin cewa karshen duniya ce, annobar cutuka sukan gallabi mutane. Dole ne mu tashi tsaye don kawo karshen su domin barazanar su garemu.

Ba manyan cutuka bane kadai ke karar da mutane, har da kananan cutukan da bamu dauka a bakin komai ba.

A shekarar 2015 ne aka samu barkewar cutar Ebola a Najeriya da kasashen Afirka ta yamma. Ba abin wasa bane yaki da cutar amma an rage yaduwar ta.

A shekarar 2016,an samu barkewar cutar zazzabin Lassa wacce tasa kowa ke tsaftace muhallin shi saboda gudun beraye.

Zancen gaskiya akwai kananan cutuka dake kwashe rayukan mutane a kowacce rana. Wadannan cutukan sun hada da:

DUBA WANNAN: Ku biya kudin fana ku sako mana diyata

1. Cutar zazzabin sauro

2. Cutar sida

3. Cutar tarin fuka

4. Cutar kyanda ko bakon dauro

5. Cutar lamoniya

6. Cutar gudawa

7. Cutar farfadiya

Wadannan cutukan da muke ganin su kanana kan iya zama barazana ga al'umma.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel