Latest
Dandalin sada zumunta da musayar ra'ayi na Facebook, na daya daga cikin manyan kafafen sada zumunta na yanar gizo da ke tashe, kafar da mutane daban daban, wasu masu kirki yayin da wasu kuma batagari ne. Don haka akwai bukatar...
Sabon rikici ya balle a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Zamfara, hakan yayi sanadiyar samun rabuwar kai tsakanin gwamnan jihar, Abdulaziz Yari da mataimakinsa, Ibrahim Wakkala kan wanda zai gaji gwamnan.
Gwamnatin jihar Yobe a ranar Juma'a 21 ga watan Satumba, ta tabbatar da bullar cutar kwalara a jikin mutane 906, inda cutar tayi ajalin mutane 61 ya yin da har yanzu sauran mutane 50 ke kwance a asibitoci da ke a fadin jihar don b
Fatan masana'antun Najeriya kai har ma da Afirka, balle na fasahar sararin samaniya su kai ga dala tiriliyan 1 a kasuwa kamar su Apple da Amazon, watakila nan da 2050. Wannan fadin wani kwararre ne masana'antar
Labarin da muke samu yanzu da dumin sa na nuni ne da cewa wata mota dauke da 'yan agajin kungiyar Izala mai hedikwatar ta a garin Jos sun samu mummunan hatsari akan hanyar su ta zuwa garin Kaduna domin taimakawa mahajjatan da ke d
Mun samu rahoton cewa, kwamitin da fadar shugaban kasa ta kafa domin gudanar da bincike kan 'yar takaitacciyar girgizar kasa da ta auku cikin garin Abuja a tsakanin ranakun 5 zuwa 8 ga watan Satumba, ya bayyana sakamakonsa.
Wani lauya dake ikirarin rajin kare hakkin bil'adama mai suna Mista Oleka Udenze dake zama a garin Abuja ya maka shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da wasu mukarraban gwamnatin sa game da shirin Atisayen rawar mesa na uku w
Dakarun sojin Najeriya tuni sun soma aikin zuke tafkunan wasu garuruwa da kauyukan karamar hukumar Jos ta kudu dake a jihar Filato a cigaba da zurfafa binciken neman gawar dan uwan su da ya bace a kwanan baya. A baya dai mun kawo
Sai dai wani daga cikin shuwagabannin yan shi’an, Ibrahim El-Tafseer ya karyata maganan da kwamishinan Yansandan yayi, inda yace “Ba halin bane kwace makaman jami’an tsaro, maganan da kwamishinan Yansandan yayi ba gaskiya bane.
Masu zafi
Samu kari