Latest
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, wata gidauniya a kasar nan ta bayyana mafi cancantar jagoranci cikin dukkanin manema takarar kujerar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar adawa ta PDP.
Gwamnan Jihar Nasarawa, Tanko Al-Makura, ya bayyana cewa ya na binciken Sanata Abdullahi Adamu ne, saboda sai yanzu ake ta gano wadansu harkalla da asarkalar kudade da ya yi a lokacin da ya ke a matsayin gwamnan jihar.
A daren ranar Alhamis, 20 ga watan Satumba an ambaci sunan tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo, a matsayin shugaban kwamitin mutane 10 da zasu tantance yan takarar kujeran shugaban kasa 13 na jam’iyyar PDP.
A sanarwar da ya fitar ta bakin mai magana da yawunsa, Malam Olawale Rasheed a yau Juma'a, dan takarar gwamnan na PDP ya ce yana nan daram bai janye ba kuma za'a fafata da shi a zaben da za'a gudanar gobe Asabar. Sanarwan ta ce, "
Fadar shugaban kasa ta roki magoya bayan Shugaban kasa Muhammadu Buhari da su yi watsai da lamarin Bukola Saraki, shugaban majalisar dattawa cewa kada su tanka wa masa kan babatu da suka da yake ta yi wa wannan gwamnati.
Mun gano cewa ana shirin da Ambode su kayi domin yi wa siyasar Tinubu lahani. Akwai masu neman bizne siyasar Tinubu a Gwamnatin Ambode. Wannan ne sanadiyyar rigimar Gwamnan Jihar da kuma tsohon Mai gidan sa Tinubu.
Kun ji cewa Shia sun shirya zanga-zanga jiya. Yanzu dai Jami’an tsaro sun damke wasu ‘Yan Shi’an a Garin Zaria saboda tattakin Ashura da su kayi. Kwanaki ne ma aka cika kwana 1000 da Gwamnatin Najeriya ta cafke Zakzaky.
A ranar Alhamis, fadar shugaban kasa ta roki magoya bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari da su yi kunnen uwar shegu ga kausasan kalaman batanci da shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki ya yi akan Buhari...
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shugaban Yansandan Harford, Jeff Gahler ya bayyana cewa budurwa tana aikin wucin gadi ne da kamfanin rarraba magunan agajin gagagwa dake Aberdeen Mary Land, sai dai yace har yanzu basu tabbatar da manuf
Masu zafi
Samu kari