Masana na hasashen shekaru nawa kamfunnan Najeriya zasu dauka kafin jarinsu ya kai Tiriliyan daya na daloli

Masana na hasashen shekaru nawa kamfunnan Najeriya zasu dauka kafin jarinsu ya kai Tiriliyan daya na daloli

- Mahangar su bazata taba dala tiriliyan 1 sai 2015

- Akwai sa ran nan gaba zaa samu cigaba

- Akwai yuwuwar masana'antun sadarwa ta fasahar su samu cigaba a rubuce

Masana na hasashen shekaru nawa kamfunnan Najeriya zasu dauka kafin jarinsu ya kai Tiriliyan daya na daloli
Masana na hasashen shekaru nawa kamfunnan Najeriya zasu dauka kafin jarinsu ya kai Tiriliyan daya na daloli
Asali: UGC

Fatan masana'antun Najeriya kai har ma da Afirka, balle na fasahar sararin samaniya su kai ga dala tiriliyan 1 a kasuwa kamar su Apple da Amazon, watakila nan da 2050. Wannan fadin wani kwararre ne masana'antar.

Gare su, alamu a kasar ba abin dogaro bane, amma akwai sa ran cigaban a Najeriya da Afirka baki daya.

Shugaban kungiyar kamfanonin sadarwa na Najeriya, Olusola Teniola, yarda da cewa sabon Unicorns a Afirka da zai iya kai darajar dala tiriliyan 1 a kasuwar sadarwa ya kusa zuwa Kenya, Afirka ta yamma, Egypt da Najeriya. Yace akwai yuwuwar ya kai irin su Apple da Amazon nan da 2050.

DUBA WANNAN: Yayi mata wayau a bandakin makaranta, yanzu kotu zata daure shi

Kanfunna dake kasashen waje, irinsu Amazon, Google, Facebook, da Ali Baba, su suke tashe yanzu, inda suke da hannayen jari da darajarsu tuni ta kai tiriliyan daya na daloli.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng