Tashar Labaranku ta Naij.com zata kawo sabbin sauye-sauye don ingancin aiki

Tashar Labaranku ta Naij.com zata kawo sabbin sauye-sauye don ingancin aiki

- Muna sama muku labaru da dumi-duminsu cikin harsuna biyu

- Muna da ma'aikata har 80 daga ko'ina a sassan kasar nan

- A 17 ga Oktoba zamu budo sabon shafi don inganta ayukanmu tare daku

A kokarinmu na kawo muku labaru masu ilimantarwa da kayatarwa, nishadantarwa da ma fadakantarwa, mun fara shirin kawo gagarumin sauyi a tashar mu da Hausa da Turanci, mai mabiya miliyoyi a ciki da wajen kasar nan.

Tashar Labaranku ta Legit.ng zata kawo sabbin sauye-sauye don ingancin aiki
Tashar Labaranku ta Legit.ng zata kawo sabbin sauye-sauye don ingancin aiki
Asali: UGC

A cikin shekaru shida da muka kafu, kamfanin samar muku da Labaru da Nishadantarwa, Ilimantarwa da ma wayar da kai, mun yi zarra kuma munyi fice daga sauran tsararraki da muka taras a kasuwar, mun kuma yi ayyuka da yawa babu kakkautawa.

A yanzu, mun kuma dauki aniyar kyautata ayyukanmu, inda zamu kawo muku labaru da inganta ayyukanmu, fiye da yadda muka yi a baya.

Kamfanin Legit.ng, da bangaren sashen Hausansa na Legit.ng Hausa, daga Oktoba 17, a bana, zai fadada ayyukansa da ma sauya suna, daga Legit.ng zuwa Legit.NG.

DUBA WANNAN: Yadda Kwankwaso zai koyi siyasa daga Tinubu

Muna da jajirtattun ma'aikata na HAusa da na turanci, wadanda muka kai 80 cif-cif, wanda ya fadada daga 10 a 2012.

A baya, mun yi ayyuka na alheri ga al'umma, wadanda suka hada bada hanyoyin intanet kyauta, da sama wa wasu ayyukan yi. Mun kuma samar da hanyoyi da masu saurare kan iya kawo kokensu, rubutunsu, da ma hanyoyin da za'a taimaka wa masu matukar bukata.

Irin ayyukan da muke samar muku:

- Desktop da mobile website versions, watau na Kwamfiyuta da na waya

- A kan manhanjojin iOS and Android apps

- Ta hanyar Facebook, Twitter na nan take

- Ta tashar mu ta YouTube bidiyo da ma Instagram

Sai ku kasance damu, a 17 ga Octoba a sansanoni dake kasa:

Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel