Latest
Daga karshe karancin manyan makarantun ilimi a yankin karaduwan jahar Katsina ya zo karshe a yayin da tsohon dan takarar gwamnan jahar Katsina Injiniya Nura Khalil ya dauki gabaran gina sabuwar jami’a da kuma kwalejin kimiyya da f
Wani rikakken Shehi ya taba gano cewa Atiku zai yi mulki a Najeriya. Shehin Malamin dai ya gargadi manyan Kasar nan cewa Atiku zai yi nasara a 2019. Yanzu dai hasashen wani Malami game da Atiku na nema ya zama gaskiya.
Gwamnan jahar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya karrama wani shahararren attajiri mai karfin arziki, kuma surukin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Alhaji Muhammad Indimi, inda ya shirya masa waliman karramawa a Kaduna.
APC ta gaza cin ma wa’adin Hukumar zabe na mika ‘Yan takarara 2019 inda za kun ji irin su Sanata Marafa sun fadi zaben takarar Gwamna a Zamfara. Yanzu dai ana ta tambaya ko ta sha Jam’iyyar APC misilla kenan a Jihar Zamfara a 2019
Atiku Abubakar ya yi amfani da matarsa ta 4, Jennifer Douglas, yar asalin kasar Amurka, wajen shigar da $40m zuwa cikin kasar Amurka, kudin da ake zargin an sace su ne a tsakanin shekarar 2000 zuwa 2008. Kudaden cin hanci da
NAIJ.com ta ruwaito Tambuwal ya sanar da taya Atiku murnar ne cikin wata sanarwa daya fitar a ranar Lahadi, 8 ga watan Oktoba dake dauke da sa hannunsa inda ya yi alkawarin taimaka ma Atiku da duk gudunmuwar da yake bukata don cim
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar an zabi Binta Masi Garba, Sanata daya tilo daga arewacin Najeriya, a matsayin 'yar takarar kujerar Sanatan jihar Adamawa ta Arewa a karo na biyu. An zabe ta ba tare da hama
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP ya ce idan da Shugaba Muhammadu Buhari yana da hujjar cewa ya saci kudin al'umma da tuni ya sa an kama shi. A wata sanarwa da ta fito daga kungiyar
A jiya ne dai taron gangamin babbar jam'iyyar adawa ta PDP da aka dade ana tsumaye ya zo karshe inda kuma tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma fitaccen dan siyasar nan Atiku Abubakar ya samu nasarar samun tikitin takarar
Masu zafi
Samu kari