Latest

2019: Buhari Murucin kan Dutse inji Fadar Shugaban 'Kasa
2019: Buhari Murucin kan Dutse inji Fadar Shugaban 'Kasa
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu rahoton cewa, fadar shugaban kasa ta cika baki gami da bugun kirji wajen hararo nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari a babban zabe na 2019 da cewar ya zamto wani muruci na kan dutse.