Latest

Atiku zai kaiwa Obasanjo ziyara a yau
Atiku zai kaiwa Obasanjo ziyara a yau
Siyasa
daga  Aminu Ibrahim

Rahoton da muka samu daga Vanguard ya bayyana cewar dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar zai ziyarci tsohon mai gidansa, tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a yau.

Zargin cin hanci, Ganduje ya mayar da martani
Breaking
Zargin cin hanci, Ganduje ya mayar da martani
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya mayar da matani kan rahotannin da kafafen yada labarai ke yadawa cewa an samu bidiyo da ke nuna inda yake karban cin hanci. Jaridar Daily Nigerian ta bada rahoton cewa an kama gwamna

‘Yan wasan da su ka fi kowa samun kudi a harkar kwallo
‘Yan wasan da su ka fi kowa samun kudi a harkar kwallo
Wasanni
daga  Muhammad Malumfashi

Mun kawo maku jerin ‘Yan wasan da su ka fi kowane samun kudi da harkar kwallon kafa a Duniya. A sahun dai akwai Ronaldo, Messi da sauran ‘Yan wasa irin su Sergio Aguero, Angel Di Maria, James Rodriguez, Gareth Bale, Oscar Jr.