Cikin Hotuna: Gwamnatin Tarayya za ta yaki duk wani mai kawowa zaman lafiyar Najeriya cikas

Cikin Hotuna: Gwamnatin Tarayya za ta yaki duk wani mai kawowa zaman lafiyar Najeriya cikas

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yadda gwamnatin sa ke zaune cikin shiri da daurin damara na yakar duk wani koma baya ta fuskar zaman lafiya da kwanciyar hankali gami da hadin kai na al'umma a kasar nan.

Shugaba Buhari ya bayyana hakan a ranar Alhamis din da ta gabata yayin da wani Basarake ya ziyarce shi har fadar sa ta Villa dake garin Abuja, Eze Abdulfatah Emetumah na III, sarkin masarautar Umuofor na karamar hukumar Oguta ta jihar Imo.

Cikin Hotuna: Gwamnatin Tarayya za ta yaki duk wani mai kawowa zaman lafiyar Najeriya cikas
Cikin Hotuna: Gwamnatin Tarayya za ta yaki duk wani mai kawowa zaman lafiyar Najeriya cikas
Asali: UGC

Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya ruwaito, shugaba Buhari ya bayyana cewa, babbar akida da kuma manufa da ya sanya a gaba a matsayin sa na zababben shugaban kasar Najeriya ba ta wuci kare duk wata martaba da kasar nan ba.

KARANTA KUMA: Gidauniyar Dangote ta ware $50m domin magance karancin abinci a Najeriya

Yake cewa, ba zai gushe ba wajen yakar duk wani wanda ke yunkurin kawo koma baya na zaman lafiya da kwanciyar hakali na al'ummar kasar nan.

A na sa jawaban, Eze Emetumah ya yabawa shugaba Buhari dangane da tsagwaran soyayyar al'ummar kasar na da ta mamaye zuciyarsa musamman ta fuskar muhimmiyar rawa da ya taka wajen jagoranci cikin shekaru uku da suka gabata.

Na nan tafe, shafin Hausa.legit.ng zai sauya suna zuwa Hausa.legit.ng. Hakika muna mika godiyar mu ta musamman a gare ku yayin da kuke ci gaba da kasancewa tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bamu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel