Abun na yi ne: Hotunan motocin kamfen din Atiku na ban mamaki sun fara bulla

Wasu hotuna na motocin kamfe-kamfe dauke da hotunan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2019 Alhaji Atiku ABubakar sun fara fita a safukan sadarwar zamani da kuma yanar gizo kwanaki kadan bayan da lashe zaben fitar da gwani na jam'iyyar.

Biyo bayan fitar hotunan motocin alfarmar, al'umma da dama dai na ganin cewa lallai zaben na 2019 za'a kashe kudi musamman ma ganin cewa shi dan takarar na jam'iyyar ta PDP hamshakin attajiri ne.

Ana sa ran dai zaben na 2019 zai yi zafi ne sosai a tsakanin dan takarar na PDP, Atiku Abubakar da kuma Shugaban kasar yanzu na jam'iyyar APC, Muhammadu Buhari.

Ga dai hotunan nan:

Abun na yi ne: Hotunan motocin kamfen din Atiku na ban mamaki sun fara bulla
Abun na yi ne: Hotunan motocin kamfen din Atiku na ban mamaki sun fara bulla
Asali: Facebook

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel