Latest
Wata kungiyar matasa daga kudu maso yamma mai suna South West Youth Assembly (SWYA), ta bukaci dan takarar kujeran shugaban kasa a jam’iyyar the PDP, Atiku Abubakar, da ya tabbatar da cewar ya zabi Fayose a matsayin abokin takara
Sanarwar ta ce a lokacin da yan jam'iyyar PDP ke kulla tuggun kawar da Buhari daga mulki, shi kuwa shugaban kasar ya mayar da hankalinsa ne wajen farfado da tattalin arzikin kasar, kawo karshen rikice rikice, yaki da cin hanci da
za ku ji cewa Majalisa ta nemi Jami’an tsaro su gudanar da binciken kashe-kashe a Najeriya. Wani 'Dan Majalisa daga Jos ya nemi a hana Sojoji binciken kisan Janar Alkali. Sai dai wani ‘Dan Majalisar Kano yayi tir da wannan.
Za ku ji cewa Atiku ya fadawa fadar Shugaban kasa da APC ta maida hankali kan abin da ya dace inda tsohon Mataimakin Shugaban kasar yace a Disamban 2014, Shugaban kasa Muhammadu Buhari da kan-sa ya rika yabon sa.
Danginsa sun bayyana mana barayin sun nemi a basu naira miliyan 50, amma a yanzu sun sauko zuwa miliyan 10, haka zalika yan uwan dan kwallon, sun nemi mu biyashi albashinsa na watanni biyar masu zuwa, ta yadda zasu samu damar biya
NAIJ.com ta ruwaito Usman Abubakar ya kasance dan cikin gida a wajen shugaban kasa Muhammadu Buhari, sakamakon dukkaninsu sun fito ne daga masarautar Daura, sai dais hi Usman ya fito ne daga karamar hukumar Sandamu ne.
Za ku ji yayin da Ayo Fayose yake shirin barin kujerar mulki, Gwamnan yace ya bar wa Fayemi wasu kudi kuma bai bar bashi ba. Jam’iyyar Ayodele Fayose ya sha kasa a hannun Jam’iyyar APC a zaben da aka yi kwanakin baya a Jihar.
Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu rahoton cewa, wani Mutum Isah Sulaiman, ya gurfana gaban wata Kotun Shari'a ta Magaji gari dake jihar Kaduna tare da surukarsa kan dambarwar gadon Matarsa da ta riga mu gidan gaskiya.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na jahar Filato, Fabian Ntung ne ya bayyana haka a yayin da yake karanto sakamakon zaben gaba daya, inda yace APC ta lashe kafatanin kananan hukumomin jahar goma sh
Masu zafi
Samu kari