Latest

Kuma dai: Wani sanatan Arewa ya tarkata ya fice daga APC
Kuma dai: Wani sanatan Arewa ya tarkata ya fice daga APC
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Da yake maga ga manema labarai a Kano kan hukuncin da ya yanke, Zarewa ya bayyana cewa ya sauya sheka ne saboda rashin adalci da aka yi wa mutane da dama a zaben fidda gwani don kawai shugabannin jam’iyyar na son daura zabin su.