Latest
Jami'an 'yan sanda sun bayyana cewar sun samu manyan bindigu samfurin AK-47 guda uku, alburusai da kuma wata mota mallakar wata mata 'yar kasuwa, Aisha Haruna, da ta fada tarkonsu, duk a wurin su. An kama Hawa, 'yar asalin jihar
Tabbas duk mai rai mamaci ne a kwana-a tashi watan wata rana inda da rai to tabbas wata rana za'a zamo gawa. A yau ne dai aka wayi gari da labarin rasuwar tsohon Alkalin Alkalai na tarayyar Najeriya, watau Jostis Idris Legbo Kutig
Mun samu labari cewa tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabiu Kwankwaso yayi watsi da tayin takarar kujeran da yake kai da aka yi masa ganin ya fadi zaben takarar Shugaban kasa a PDP inda ya kyale wani ‘Dan Majalisar Kano ya nemi kujeran.
Hukumar kula da gidajen yari ta kasa NPS, ta ce akalla bursunoni 35 ne daga gidan yari na Jos, za su zauna don zana jarabawar kammala babbar makarantar sakandire, wato NECO a zangon jarabawar na watan Nuwamba/Disamba 2018.
Shugabar karamar hukumar, ta ce wannan shawarar ta zama dole, sanin cewa jiki da jini, amma dai tana shawartarsu, da kada su bar sha'awarsu ta rudesu, idan har sunga mace suna sonta to su sanar da iyayenta, amma kada su ce zasu yi
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo, ya kalubalanci takwaransa, Marigayi Umar Musa Yar' Adua da sanadiyar tsananta ta'addancin kungiyar Boko Haram a Najeriya.
Hukumar Yan sandan Najeriya reshen Jihar Kaduna ta tabbatar da kama mutane 22 da ake zargi da hannu cikin ingiza rikicin da ya barke a garin Kasuwar Magani da ke karamar hukumar Kujama ta Jihar Kaduna. Sanarwan da fito ne daga bak
Tsohon Shugaban Alkalan Najeriya Idris Kutigi ya cika. Babban Alkalin ya rasu ne a wani asibiti da ke Landan a Kasar Ingila. Babban Alkalin na Najeriya Idris Kutigi ya bar Duniya yana da shekaru kusan 80 kama yadda mu samu labari.
a ku ji cewa daya daga cikin masu takarar Gwamna a Kano ya nemi Kotu ta dakatar da Abba Yusuf wanda shi ne Surukin Kwankwaso. Alhaji Jaafar Sani-Bello ya shigar da kara ne a babban Kotun Tarayya da ke Kano a makon jiya.
Masu zafi
Samu kari