Latest
Ya ce shugabanin jam'iyyar, da dan takarar gwamnan da kuma masu ruwa da tsaki a jam'iyyar sun zabi Tela ne saboda biyaya da sadaukar da kai da yayi domin ganin jam'iyyar PDP ta cigaba a jihar. Zainabari ya ce da farko Sanatan ya y
Sakataren gwamnatin jahar, Usman Shuwa ne ya sanar da haka, inda yace kundin tsarin mulkin Najeriya ya baiwa gwamna damar tsige kwamishinoninsa, sa’annan gwamnan yana yi ma tsofaffin kwamishinonin fatan alheri.
Sai dai duk da wannan sassauci da gwamnatin tayi, akwai sauran yankunan garin Kaduna da gwamnati bata daga ma kafa ba, daga cikin unguwannin nan akwai Narayi, Kabala West, Kabala Doki, Mararraban Rido da Sabon tasha.
Alli wanda hukumar dake yaki da cin hanci da rashawa da kuma yiwa dukiyar al'umma zagon kasa EFCC, ta gurfanar da shi, ana tuhumarsa da aikata laifuka 3, da suka hada zamba, yin kutse ga bayanan wani da kuma satar N8.7m ta kafar y
Akalla mutane tara ne suka mutu a ranar Talata, 23 ga watan Oktoba bayan wani hatsari da ya afku tsakanin manyan motoci biyu wato Mercedes-Benz Marcopolo da wata Iveco a babban titin Lagas/Ibadan dake yankin Aseese.
Wata sabuwar rikici ta kunno kai a jam'iyyar PDP reshen jihar Gombe wadda ka iya raba kawunnan 'yan jam'iyyar saboda canja sakamakon zaben fidda gwani da a kayi a mazabar Billiri ta Gabas da ke Jihar. Rikicin ya janyo gwamna jihar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa jihar Lagas domin taron kaddamar da iyakar ECOWAS a Seme. Shugaban kasar wanda ya isa jihar a safiyar ranar Talata, 23 ga watan Oktoba zai halarci karramar da rundunar soji suka shirya masa.
Majalisar dokokin jihar Edo ta rantsar da mamba mai wakiltan mazabar Igueben, Mista Justin Okonoboh a matsayin sabon mataimakin kakakinta. Okonoboh ya yi rantsiwar kama aiki da misalin karfe 10:06 na safiyar ranar Talata.
A yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kasance na 17 a jerin sunayen (wanda yake na 19 a shekarar 2017, na 24 a 2016), shi kuma Sultan wanda ya kasance na 16 a 2009, yanzu kuma ya zama na 21 a wannan shekarar, (a 2016 shi ne
Masu zafi
Samu kari