Latest
Wasu kasurguman katta su biyu da daya daga cikin su ke ikirarin cewa shi Annabi ne masu suna Ayo Jimoh da Abdullahi Jubrila sun shiga hannun jami'an 'yan sandan Najeriya bayan sun damfari wata mata mai suna comfort Macaulay har Na
A ranar Talata ne 'yan bindiga su kayi awon gaba da wasu tagwayen 'yan mata wanda ake daf da daura musu aure da kuma yayarsu a kauyen Duran da ke karamar hukumar Zurmi ta Jihar Zamfara. Hassana da Hussaina masu shekaru 16 wadanda
Hedikwatar hukumar jami'an rundunar sojojin Najeriya watau Defence Headquarters (DHQ) a turance dake a garin Abuja, babban birnin tarayya ta fada da kakkausar murya abinda zata yi wa hatsabibi Nnamdi Kanu idan har ya kuskura ya sh
Shugaban kungiyar manoman shinkafa, Malam Mohammed Garba ya yi wannan kira a lokacin da daraktan kasar, Sasakawa Global 2000 (SG 2000), Prof. Sani Ahmed-Miko ya ziyarci kungiyar Auyo a ranar Juma’a, 26 ga watan Oktoba.
A makon nan ne Gwamna Nyesom Wike da Rotimi Amaechi su ka yi ido biyu duk ba a ga maciji a yanzu bayan sun samu sabani. Kwanaki dai Gwamna Amaechi yace Gwamnatin Magajin sa Wike ta gaza kare rayukan jama’a a Jihar.
Sashen tattara bayanan sirri na jaridar tattalin arziki na Duniya,The Economist ya yi hasashen cewa dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar ne zai iya kayar da Buhari.
Rundunar sojin bataliya 122 a Gwoza sun gwamza da wasu yan ta’addan Boko Haram a tashar sojoji na Kasasewa da ke jihar Borno a ranar 25 ga watan ktoba da misalin karfe 10:00 na dare. A karshen arangaman sun yi nasarar kashe 2.
Daliban jami’ar Afrika ta Kudu sun yi naarar kera wani bulo mai mugun kwari ta hanyar amfani da fitsarin dan Adam. Sun hada fitsari da kasa da kuma kwayoyin bacteria a wajen hadin domin bulo din ya bushe yayi karfi sosai.
Gwamnatin shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, na kokari don karfafa guiwar makarantu na koyar da darasin 'Arabi' ga dalibai tun daga shekaru 6, kamar dai yadda jaridar The Wall Street Journal ta kasar ta wallafa rahoton hakan
Masu zafi
Samu kari