Latest
An ruwaito cewa kakakin rundunar yan sandan, Magaji Musa Majia, ya bayyana a ranar Alhamis,25 ga watan Oktoba cewa kungiyar ta sanar da hukumar shirinsu na taruwa a Gyadi-Gyadi kan Gadar Lado don fara tattakin su na 'arbaeen'.
Mun kawo ayyukan da Gwamnatin Shugaba Buhari tayi a Jihar Katsina. Za a gina Jami’a da Makarantu da manyan hanyoyi a inda Shugaban kasa ya fito. Kuma Gwamnatin Tarayya ta amince a saki makudan kudi saboda wani aikin ruwa.
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito a kwanakin baya ne dai aka samu rahotanni dake nuna PDP ta tsayar da Takai a matsayin dan takararta na gwamnan jahar Kano a zaben 2019, duk da cewa jam’iyyar ta gudanar da zaben fidda gwani kuma suruki
Za ku ji abin da Mawallafin Bidiyon zargin Ganduje ya bayyanawa Majalisa jiya da aka gayyace sa. Yanzu ma dai an mikawa Majalisa kundin Bidiyoyin cin hancin Gwamnan Kano inda ya rika karbar makudan Dalolin Amurka.
Za ku ji labari cewa ‘Dan takaran PDP ya shiryawa bugawa da Buhari; ya kai takardu gaban INEC yayin da Buhari ya rantse takardun sa na gidan Soja. Yanzu dai Atiku Abubakar da Buhari sun shiryawa zaben 2019 gadan-gadan.
Tun ranar Lahadi 21 ga watan Oktoba yake cikin wardrobe bayan barkewar rikicin Kaduna, inda ya boye don gudun kada a kasheshi, amma masu gidan basu san yana ciki ba, har sai da na tsinceshi a ciki. Anan na dauke shi tunda ba zai i
Sai dai mataimakin daraktan watsa labaru na rundunar Sojan jasa, HT Tagwai ya musanta wannan rade radi, inda yace babu gaskiya cikin maganar wai suna kokarin kwace majalisar bane, yace an kara adadin Sojoji ne don gudun kada yan s
Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya ce maganar karin mafi karancin albashi ga ma'aikata har zuwa N30,000 ba abu ne mai sabuwa ba. Wannan kuwa ya biyo bayan matsin lambar da gwamnatin tarayya ke samu daga kungiyoyin
Mr. Ologbondiyan ya bayyana kalamin shugaban kasar a matsayin "Rashin nuna dattako" da kuma cin fuska ga Miliyoyin yan Nigeria, wanda ya ce, kowa na kokarin jure wahalar rayuwar da ake ciiki, tsananin yunwar da ke sa har mutane su
Masu zafi
Samu kari