Latest
Za ku ji cewa a yau Asabar shugaban hafsin sojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar Tukur Buratai, ya bayyana cewa a shekarar 2025 mai gabatowa hukumar sojin za ta fara kera-keren Motocin yaki a kasar nan ta Najeriya.
Sarki Sanusi ya kuma shawarci gwamnatin tarayya da ta saka jarin tiriliyoyin nairorin da take batarwa a wajen tallafin man fetur zuwa fannin ilimantar da matasa a kasar. A cewarsa, kudaden da ake kashewa wajen gina hanyoyi, gadoji
Jam'iyya mai mulki ra APC na ci gaba da fuskantar rikicin cikin gida, tare da yiyuwar rasa wasu manyan jihohi a zaben gwamnoni na 2019 da ke gabatowa, wanda hakan ba zai ma jam'iyyae sauki ba kamar yadda suka samu nasara a 2015 ba
A wata sanarwa daga kakakin gwamnan jihar, Samuel Aruwan ya bayyana cewa jami’an tsaro sun dakatar da wani yunkuri na tayar da zaune tsaye a wuraren ibada da ke unguwannin Hayin Banki da kuma Kawo a cikin garin Kadunan.
Mallam Takai ya ce sun rubuta takardar korafe korafe da kai kokensu ga uwar jam'iyyar ta kasa, don a bi masu hakkinsu kan zaben fidda gwanin da PDP a jihar tace ta gudanar, sai dai itama uwar jam'iyyar ta gaza yi masu adalci
Mun samu rahoton cewa, a can jihar Legas hukumar 'yan sanda ta Najeriya ta cikwikwiye wani matashin wanzami mai shekaru 18, Bakare Isma'il, da laifin yiwa wata budurwa 'yar shekara 14 fyade dake makotaka da shi.
Kamfanin mai na NNPC, mai fidda man Najeriya, wanda dashi ta dogara kacokan don samar wa jihohi da tarayya kudaden da ake ayyuka da biyan albashi, tace a bana kadai, an fasa bututun mai sau 600 a yankunan da ake haqar man mai kawo
Kungiyar gamayyar kungiyoyin dake fafutikar kafa kasa Biyafra (Biafra Nations League, BNYL,) ta ce dan takarar shugaban kasa a karkashin tutar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, zai yi amfani ne kawai da 'yan kabilar Igbo domin cimma
Sanatan, wanda ya yi murabus daga jam'iyyar APC, ya bayyana wannan gargadi nasa a cikin wata sanarwa, bayan jin wata jita-jita da ke cewa Mr. Ekweremadu na shirin ficewa daga PDP zuwa jam'iyya mai mulki ta APC.
Masu zafi
Samu kari