Latest
Daga nan ne Ibeh ya harzuka, inda ya kai ma Moreni naushi, shi kuma ganin haka ya sauka kasa, inda ya dauko kwalba, ya fasata ya nufi Ibeh da gudu, isarsa kansa keda wuya ya caka masa a wuya, kafin a ankara jini ya fara kwarara.
Za ku ji cewa Abokin Takarar Atiku Abubakar a PDP ya gana da Kwankwaso inji wani babban Hadimin Sanatan. Yanzu haka dai ana ta cigaba da kulle-kullen tika Jam’iyyar APC da kasa a zaben 2019 a Jam’iyyar adawa ta PDP.
Da wannan ne Legit.com ta binciko wasu manyan ayyukan cigaba da gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda ya dare mukamin bayan samun nasara a zaben shekarar 2015............
Sashin kare hakkokin bil adama na majalisar dinkin Duniya, HRC, zai kaddamar da wani bincike na musamman game da kasashen da suka yi kaurin suna wajen tattake hakkin bil adama, tare da mika rahoton bincikennasu ga majalisar.
Malam Ibrahim Shekarau wanda ya taba yin Gwamna a Jihar Kano yayi hira da wata Jaridar inda yayi magana game da yadda zaben 2019 za ta kasance yace saboda a zauna lafiya a Jihar Kano ya fasa takara a PDP ya koma APC.
Majiyar Legit.com ta ruwaito an yi wannan kashe kashe ne a kauyen Gazabure dake cikin karamar hukumar Gubio na jahar Borno ne, inda rahotanni suka tabbatar da cewa matasan civilian JTF ne suka kai samamen akan yan Boko Haram, suka
Za ku ji labari cewa Shugaba Buhari ya gana da wasu manyan Gwamnonin APC jiya; Gwamna Ibikunle Amosun da kuma Rotimi Akeredolu na Jihar Ondo. Hakan na zuwa ne bayan Buhari ya zauna da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Sai dai a kokarinsa na cika alkawurran nan, Buhari bai manta da jahar Sakkwato ba, Sakkwato birnin Shehu, Jahar da ya samu kuri’u dubu dari shida da saba’in da daya, da dari tara da ashrin da shida (671,926) a zaben 2015 a karkash
An fara bankado ta’adin da Gwamna Yari yayi a shekaru 7 da hakin bakin Kwamishinan sa. Kungiyar CUPS ce ta tonawa Gwamna Abdulaziz Yari zani a kasuwa tace yana amfani da wani asusun UBA wajen sace kudin Zamfara.
Masu zafi
Samu kari